Anonymous
Sep 19, 07:58 AM
i want to help my sister to get a good husband
1
Assalamu alaikum Gud morning everyone.pls ina da damuwa ina sister na she is 27 kuma har yanxu bata da mijin aure ba duk Wanda yazo bata mata Lokaci yakeyi ko kuma azo ayi bincike aga wani problem apasa shiyasa Dan Allah ina Neman mata Wanda is ready to settle. because tana tare mana hanya muna son muyi aure Amma Ashe sai anyi nata kuma bata da sayyaye.tana final year beautiful and brilliant because she ma best sister and she so religious we are Fulani from yola .thank you