meyasa mata basua iya soyayya da na miji guda..?
don't generalized akwai Mata dayawa they're dating one person.
Dating one person and being nice to 10 other people, and her boyfriend will think that she's in love with them! 😂
Bcos their love is always transactional. 90% of them date and love any man who can take care of their financial needs...
😂😂😂 baisan tana dating different men bane.
gaskiya some women said ahankali.
may we men not to come across this type of woman
walahi you have said it all. really love in Nigeria is rare. most girls they love you because of money
tijjani yata Ka tabbata
of course sosai ma
toh ni dai alhamdulillah
ta wurina na bata lbrn kaf bbu karya ciki ni talaka ne Mai bright future Kuma na gama karatu this year Gani tailor (cinko)
Amma Kuma tana Sona Duba da ydda na gni. Kuma bata iya wuce Rana Daya idan bata jini ba dole zaka ga ta Nemo ni a waya
Assalamu alaikum idan kace mata dukka kenan,amma wasu daga cikinmu mata haka suke haka zalika maza allah yaganar damu baki daya
Masha allah
Allah yabarku tare gaskiya kariketa da amana
wlh kuwa
Lmao😂😂😂😂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment