can heartbreak cause someone to misbehave towards the other gender?
Anonymous Sep 23, 06:21 AM

can heartbreak cause someone to misbehave towards the other gender? 0

After heart broken from someone i truly loved. yasa nazama serial womanizer sai naji ko wacce kalar mace is okay for me. Shin Mata ma suna jin haka akan maza in haka tafaru dasu?
post

Replies

(25)
Habeebarty Sep 23, 07:25 AM
ku fito duk wace daga tasan anyi breaking din heart dinta ta fito ta bamu amsa toh nidae ba haka nake ji ba
reply 0
Excuser Sep 23, 07:48 AM
dama chan serial womanizer kake yalabai😂 no disguise 🥸 namaste Babujee kya chal raha hai
reply 1
Excuser Sep 23, 07:51 AM

na Men go judge Men for this place 😂
reply 0
Habeebarty Sep 23, 07:52 AM

🤣🤣 baka ji daga bakina ba 🏃🏃 bari in gudu kafin kasa a kaimin duka banda karfi
reply 0
Excuser Sep 23, 07:52 AM
Habeebarty Sep 23, 07:56 AM

mun bar muku fili
reply 0
Habeebarty Sep 23, 07:57 AM

toh shikenan
reply 0
Zahrau Sep 23, 11:39 AM
gaskiya ba haka muke ba Haba kai ko shikenan daga heart break sai zama serial womanizer 🙄abeg ka dai fadamana wani dalilin Amma ba wanan ba
reply 0
Zahrau Sep 23, 11:54 AM

ahh ya kake aran bakin sa kana ci masa albasa🙄 ka barshi mana ya mana bayani da kan sa
reply 0
Alameennaanwa Sep 23, 02:40 PM
Alameennaanwa Sep 23, 02:43 PM

Akwai wanda nasani, Gaskiya Akwai budurwa da yaso da aka samu tayi break heart nashi ya balle shima ya tafi daukar fansa yaringa yin kalakalan yan mata
reply 0
Anonymous #1 Sep 23, 10:42 PM
sosai, you will be misbehaving and you won’t even know, and other party(some will understand while will not)
reply 0
Ibrahim 1 Sep 24, 12:50 AM
can someone explain ??I don't understand 🤷
reply 0
Iss-haq Ahmad Sep 24, 06:45 AM
Nafada soyayya gaske da farko anyi broken heart har na yanke shawara bazan kara soyayya ba. Ama yanzu ji nake na samu wace zata ban farin ciki
reply 1
Ahmad Aysha Sep 24, 01:16 PM
Not all ladies shaaaa
reply 0
Fadeelahhh Sep 24, 11:34 PM
Habaaa daii, heartbreak natsuwa yakamata ya sanya mutum aii
reply 0
Anonymous Sep 28, 05:50 PM

You're right sis absolutely I am not that kind
reply 0
Anonymous Sep 28, 05:51 PM

Anya kuwa as nutsuwan nan a slow take zuwa😂
reply 0
Fadeelahhh Sep 30, 01:56 AM

Koyar da kanka kaga ikon Allah. If not the train will keep moving kuma kasan akwai karma😂 so kabi soyayya a hankali
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage