Idan kece yazakiyi da ita
Anonymous Sep 20, 11:40 PM

Idan kece yazakiyi da ita 0

wata ce tayi aure satin ta daya da mijinta tatafi kasuwa tana dawuwa sai tayi kachibwal da wata mota a kufar gd shiganta ke da wuya sai taga wata tana kwance a katifarta sai ta nufu kici tana zuwa kici sai taga mai gd ta yana fama girki sai tace mai waye a daki kuma rai yace yawuce kawata wacce muka gama "ABU" tare yauwa ga ki din mota tace nabaki idan kindawo ki wanke mata mota daganan zaki tare a falour har sai tawuce kafu kikuma dakinki idan kece yaxaki yi da ita
post

Replies

(3)
Ayesha audu Oct 5, 10:28 PM
hahaha. da shi da ita duk zan ci kaniyar su.
reply 1
Ayesha audu Oct 5, 10:38 PM
hahaha. da shi da ita duk zan ci kaniyar su.
reply 1
Anonymous #1 Dec 12, 11:05 AM
This most be a joke
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage