Aug 28, 08:09 PM

i suffered in my previous marriage & now afraid to marry again

Gaskia nasha wahala a previous aurena yanxu inajin tsoron aure. Inason nayi aure but sai nake ganin bazan samu irin mijin danakeso ba,wanda hankalina ze kwanta dashi,wanda ze soni sosai. Ni ba wata babba bace 27 nake I'm still young amma har yanxu ina cikin trauma.

Replies

(14)
Aug 28, 09:19 PM
Uhmmm Kici gaba da addu'a Allah zai kawo miki mafita
Aug 28, 09:49 PM
Allah ya kawo Miki mafita
Aug 28, 10:32 PM
you're still young kuma Allah yga zuciyar ki da wahalar da kk Sha a baya. so my own advice is ki cigaba da addua'a Allah y zaba make exactly irin mijin d kk so. Kuma ati bincike sosai kada ayi wasa plz, Allah y azurta mu da abokan zama na gari, yoo ko ni namiji 🙄 26 ai hkr muke sbd bbu kudi da ynxu munyi wuf da uwar Wani tunda 'yan mata duniya ne gaban su
Aug 28, 11:32 PM
wannan ba hujja bace kada kiyi wa Allah mummunan zato mumini kullum dasarai aka sanshi sannan kuma da tsananta addu,a
Aug 28, 11:51 PM
my dear wanan ba dalili bane har kullum na Allah basa karewa ke dai kawai zama ta gari kiyi kuma addu'a ki tsarkake zuciyar ki kiyiwa Allah kyakyawan zato in sha Allah Allah zai baki na gari Wanda ya dace dake and kina yawaita karanta wanan Addu'an ربنا هب لنا من ازوجنا وذريتنا قررة اعين واجعلنا للمتقين امام Allah ya hada mu da abokan zama na gari
Aug 29, 01:31 AM
Allah y Baki miji nagari
Aug 29, 12:10 PM
Don Allah where do you live?
Aug 29, 07:40 PM
Anonymous #2 Aug 29, 12:10 PM

Don Allah where do you live?

0
kano
Aug 29, 08:36 PM
Comment has been deleted
I've saved it you can take down thanks
Aug 29, 08:37 PM
Anonymous Aug 29, 08:36 PM

I've saved it you can take down thanks

0
Acknowledged.
Aug 29, 10:36 PM
sister just have hope and keep on praying indai bakida hakkin shi Someone better will eventually come
Aug 30, 02:56 PM
Not all men is thesame just be patient n pray Allah will bring u someone who is better than Him don't loss hope ok.
Sep 2, 08:30 PM
Allah sarki khairan in sha Allah ki Aurenki in kin samu manemi
Sep 3, 09:24 AM
Anonymous Aug 29, 08:36 PM

I've saved it you can take down thanks

0
and you are too quick to contact a random stranger here. hmmm wonders shall never end. please don't let your emotions make your decisions, think think
×