Why don't women want being accountable for their wrong doings?
Anonymous Jun 25, 09:33 AM

Why don't women want being accountable for their wrong doings? 0

Assalamu alaikum. Wato babbar matsalan wasu matan they don't want to be hold accountable for their wrong doings and they don't want to be corrected. inada wacce zan aura date kawai ya rage in-sha Allah, to be honest she is a very quiet person and not expose as much as me, hira da itama yana bani wuya sabida she doesn't know what to say or how to treat a guy, amma tanada hali mai kyau. whenever I try to correct her behaviour sai tace na cika complain da mita. example, normaly idan mutum yana so ya kashe waya for some reason a lokacin da ake wani important topic, ai both male or female will say "please ina zuwa zanyi wani uzuri I will call later" amma it she will just say "sai anjima" as if she is not interested in the discussion, sometimes bata ma tsayawa taji koh naji me tace ko banji ba kawai tana faɗa sai tayi cutting call ɗin, koh sai ka gama dogon magana kawai sai tayi shiru bazata ce komi ba, sometimes kayita hello hello har kayi tsammanin bataji ne ashe tanaji. mind you tana sona fa kawai she doesn't know how to talk or treat a guy, which I understand. Matsalata shine I am willing to show her how to do it but tana ganin kamar mita ne while na faɗa mata I just want our relationship to be good shisa. I know zan iya haƙuri da wannan halin nata but nasan in the longrun it will iritate me because aure ba wasa bane, I need to make sure she knows abunda bana so, so that to avoid unnecessary arguments. To be honest ladies duk macen da take ganin gyara a matsyin yawan complain da mita shine yake sa maza bama son mu faɗi abunda yasa muke rabuwa da mace saide mu canza hanya kawai mace taji shiru, because their is no point in correcting someone that is not ready to take responsibility of his wrong doings, someone who sees herself as almost perfect and not want to change her ways. Idan kun lura duk lokacin da ka duba social media profile, comment ko marriage request zakuga mata suna cewa wai "I WANT SOMEONE THAT WILL LOVE ME THE WAY I AM" duk lokacin da naga irin wannan sai nayi driya nace red flag, most of them suna nufin idan sunyi abu mara kyau don't ever complain or correct their bad behaviour, sai dai su a bar su yanda suke sai kace sune iyayen ka, amma wasu matan nasan ba haka suke nufi ba.
post

Replies

(8)
Anonymous #1 Jun 25, 09:56 AM
to be honest zai iya yuwuwa hakane but.. in ka tashi rabuwa da itan zakace wance na na miki gyara kaza da kaza baki gyara ba and bazan iya cigaba a haka ba dagan if she truly loves you bazata bari ka subuce mata ba zatayi duk yadda zatayi ta gyara kuma ko rabuwa kukayi zatasan yes ga abunda nayi na kasa gyarawa ya jamin rabuwa da wane,akan issue dinka da fiance din ka ka zauna kuyi magana ta lumana ka kara fahimtar da ita komai ka mata dallah dallah kace hakan yana affecting din ka sosai kaga ko ta gyara in again bata gyara ba ka gwada dan ja baya ka gani ko zataji tsoro ta gyara tunda wasu sai abu ya kure suke gane mistake din su.
reply 0
Anonymous Jun 25, 12:07 PM

in sha Allah zanyi magana da ita, matsalar shine yimata magana don ta gyara ɗin ma a gunta mita ne.
reply 0
Meenah2 Jun 25, 05:00 PM
poster kada ka wani damu da wannan idan kunyi aure zata dai cus ita mace akwai abubuwan da ko Bata iya ba sabo zaisa ta dinga yinsu ba tareda Tama San tanayi ba my suggestion thou
reply 1
Zainab bashir Jun 25, 07:58 PM

Nuna mata zakayi rayuwa zakuyi ta har abada yakamata ta dauki komai da sauqi se taga komai yazo mata yadda takeso....Allah ya hada kanku ya bada zaman lapia
reply 1
Anonymous #2 Jun 26, 10:03 PM
if I understand it I think ba girman kai bane she is just shy to express herself, because you talked about her leaving In the middle of a romantic discussion or just being quiet idan kayi wani maganan, some of this ladies might change after marriage while majority of us don’t change that’s why we hear stuff like Malama hide my id matata bata iya soyayya ba and the rest. you can show her aure zakuyi kuma babu wani maganan kunya tsakaninku, let her comfortable and free with you.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage