Bazan taba mantawa da itaba
Anonymous Jul 30, 11:02 PM

Bazan taba mantawa da itaba 0

Salam alaikum yan uwana maza da mata dake cikin wannan gida mai albarka dafatan kowa yana lafiya ? Allah yasa haka amin Banyi tunanin zansamu wannan damar dana samu wajan fadar darajar wannan masoyiyata tawa munkasance munasan junanmu mutuqa haratakai takawo munyi sabon da duk gaba dayanmu nida ita babu Wanda yataba yiwa masoyinsa nabaya irin wannan soayyar damukewa juna tansona ina Santa takasan tanada yarta wadda suke wajan babarsu tareda da ita sannan sunada wani qani Wanda suke UBA daya dashi kuma mahaipiyarsu tana wajan baban wannan qaramin qanin nasu bata tare da babansu wadda nakeso . Nikuma nasance inada matata da yata kafin haduwarmu da ita amma duk da inada mata haka baihanata sona ba kuma baisa taji batasan matata ba Sannan saboda qaunarda mukewa juna saida suka saba sosai da matata mutuqa hartakai ga idan munsamu sabani da ita saidai matata tazama itace alqaliyarmu wajan sasantamu da ita wadda muke soyyar yata kuwa dama idan bana wata 1 banakita wajan antintaba gaskiya munshaqu sosai da ita ... Ni kuma nasance mutum mai kishi akanta sosai saboda wasu dalilaina kasan cewar inada wannan kishin mukan samu sabani wajan wasu abubuwa watarana kawai sai aka bijiro mata da zancen auren wani munaji muna gani muka rabu bada San ranmu haka tasa nasaka saka soyayyar kowacce mace araina saboda sanda nake mata itama kuma hankalinta yakasa kwanciya dashi hardai sukazo suka rabu dashi nikuma dama bansa kowacce mace araina ba saimukazo muka dawo muna soyayyar mu kamar da amma bayan rabuwarmu da ita tabar wasu Abubuwa danakeso tasance dasu dan nemi tadawo dasu saitaqi hakan yabamu babbar Matsala amma bamu rabu dajuna ba munasan juna sosai kwatsam Sai wani yashigo cikin rayuwarta suka kama soyayya dashi nikuma banasan wani ya kulata saidai tana nunamin wani lokacin basa tare amma kuma suna tare dashi nadawo rayuwarta sosai alokacin kuma sun kamu dasan juna ita dashi hartakaiga tanajin bazata iya rabuwa dashiba nima kuma haka muka zauna mu 3 mukai shawara yaya zamuyi dole dai namiji 1 ne zai aureta nace masa Indai zai aureta zan hakura nabarta danya samu kwanciyar hankali yace ah ah yabarmin ita nace to naji muka rabu ahaka haryayi alqawarin bazai sake kirantaba Ashe suna waya niban saniba dana gano haka sainace nahakura ya aureta muka rabu ahaka nayi kukuna nashare hawayena zancen dai danake muku yanzu suna tare zasuyi aurensu shida ita ina roqon Allah yasa musu albarka acikin aurensu nikuma Allah yabani wadda tapita alkhairi .. Ammapa jama'a labarin dana Baku zamana da ita wallahi Allah acikin kaso Dari ban Baku 20 ba nayine atakaice saboda idan nace. Zanbayar gaba daya Ku kanku dakuke karanta labarin sai kun dade kuna karan tashi sosai nagode Allah yabamu masoya masu albarka
post

Replies

(3)
Anonymous #1 Jul 31, 09:55 AM
Amin
reply 0
Ahmad Aug 4, 06:40 PM
Sai kasanyata acikin Addua a kullum, Kaima kayima kowa halacci aduk lokacin da huddar rayuwa ta hadaka da wani
reply 0
Hindat Aug 4, 09:12 PM
Ameen Allah yakara maka hakuri da juriyan rashinta kadage da addu'o'i insha Allah zakasamu wacce zatasoka fiye da ita
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage