Should I marry him or just focus on my school?🙏🙏
Tukur nusaiba May 29, 09:56 AM

Should I marry him or just focus on my school?🙏🙏 6

Aslm Ina wuni Dan Allah shawara nake so abani There was this guy da na hadubda shi bayan na zana jamb exam Dina, very freindly nd nice wlh.muka fara siyayya da shi, toh shi din wai aure yake so yayi ni kuma Yan gidanmu suna so nayi karatu.kuma wlh gsky Ina sonsa Nima Ba Mai kudibane Amma dai rufin asiri dai yanada shi toh Amma Yan gidanmu sai suna cemin wai na rabudashi bashida komai,ni kuma duk wanan ba shi ya dameni ba so far indai zai iya daukar nauyina da na gida me nake nema? Shekaruna 18, har an fara processing din admission Dina wlh .Dan Allah a taimakamin da shawara in auresa ne Koh Kuma in hakura in cigaba karatuna Amma wlh iya gwargawado Yana Sona Kuma Yana kokari yaga ya taimakamin duk da ma gidanmu Muna da Dan Hali yasani but he's trying with the little he has Dan Allah a bani shawara😭😥
post

Replies

(13)
Zee Abdul May 29, 10:10 AM
You are 18years, i think you should focus on school instead
reply 1
Anonymous #3 May 29, 10:23 AM
shawara yaje gida suyi yarjeniya da iyayenki amma kifara karatu agabn iyayenki tukunna then kiyi Aurenki walh mu duk zamubaki labarin irinwan walhh ahtohm
reply 3
MuhammadS May 29, 10:28 AM
direct him to your parents for a talk first
reply 1
Anonymous #1 May 29, 12:05 PM

she's 18 doesn't me she can't get married so far she's ready for it. where is the school taking her to? can't she continue schooling in her husbands house ? ku riqa fadan gaskiya ku dena son kai.
reply 6
Hasynoh May 29, 12:05 PM
karki fasa karatu, but idan da gaske yake yi yaje wajen parents Naki, suyi magana da manya. they will find solutions for you guys.
reply 1
Anonymous #4 May 29, 02:00 PM
Please kiyi istakhara duk inda kika samu kanki a wata damuwa Allah shine yasan daidai
reply 1
Tukur nusaiba May 29, 02:08 PM
Thank you all🙏 Kuma zan gwada dika shawaranku insha allah
reply 1
Zee Abdul May 29, 03:48 PM

Well, if i was her i would stay in school if he can wait then fine. My first priority is being educated and self dependable not being a wife at my own detriment
reply 0
Anonymous #2 May 29, 08:09 PM
Kiyi istikhara kibarwa Allah zabi between both karatun and auren
reply 0
Anonymous #2 May 29, 08:11 PM
Zee Abdul May 29, 10:24 PM

I want to get Married but that doesn't mean i will just go for anybody, i don't mind remaining single if i don't find the right person.
reply 0
Fadeelahhh Jun 2, 01:03 AM

ba batun karya a nan, sai ta zauna gidan shi bbu abin yi, kullum sai aikin tambayan shi kudi, shi kuma inya ishe shi sai yaje ya nemo mai degree ya auro koh, My dear, Although sch is not everything, go to sch tundama abin da iyayen ki suke so kenan kuma don't forget your parents want the best for you. Inyana sonki ya jira.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage