Idan kinason kiyi kiba ko rama, is similar process. Akwai abunda ake kira calories surplus (to gain weight) and calories deficit (to loose weight)
In your case, kinason kiba...
1) Ki dinga cin abinci kala kala (kamar fruits, protein, grains) kamar every 4 hours (ba sai Kinci da yawa ba)
2) Wannan idan kinaso kiban taje inda kikeso, ma'ana karkiyi tumbi, to ki dinga yin exercise kar sau 2 ko 3 a sati.
3) Idan zaki iya, ki samu abu nikakke kamar SABAYA kina sha
4) Kici abu mara nauyi kafun ki kwanta, kamar kaza, yogurt, madara, wake.
Note: Good food options are: chicken, fish, beans, beef, yogurt, milk, eggs, rice, nuts, potatoes, bread, fruits, da sauransu
tab In sha Allah zn gwada don Ina so na koma gym..my baby will appreciate it
Yes, gym zai taimaka maka sosai. Kayi more lifting na weights a gym. Ba gudu sosai (gudu zai burning calories sosai so zaka rage kiba)
Good luck
take protein shakes and the rest for body building.
no ba rage kiba nke so bh rather na Kara tunda bna da qiba a ynanyi. structure nwa . average nke
yh
Yes na gane, that's why nace kar kayi guje guje da yawa. But lifting weight zaisa la qara girma. Nima da skinny ne lol
😂😂 I normally do 30-40 press up, 40 squad, 10 pull up, and many more. so yanxu if you see my body yyi fitting sosai. Kuma na bude even though na kai 6 yrs Ina yi. but bn taba zuwa gym bh.
my chest is 15 inches
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment