Assalamualaikum Da fatan kowa kalau hmmmm ya Allah jama'a wallahi gidan Riko baiyi bah koh da Dan uwanka ne imagine kana zama ne a gidan Dan uwanka da ya kamata kaji dadi ama an Mai da kai tamkar bawa aiki tun safe har dare kaine shara da mopping kaine wank wanke,wankan yaransu,abincin safe,na Rana da na dare kaine komai Yara ma kaman haifa Maka sukayi Kuna tare har barci in basuyi barci ba Kai ba ka Isa kayi ba babu Abu haushi kaman yaro yayi kashi sai a kira ka duk abunda kake ka bari kazo ka wanke ma yaro kashi wallahi duk waenan abubuwan sun sani samm bana sha'awar hahuwa koh nayi aure am tired wallahi Wani lokutan har adu'a nake nayi ciwo because that's the only reason u can rest in that house
May Allah make it easy for you and give you a way out of your difficulties. Just keep in mind everyone is going through one thing or the other but Allah never burdens a soul more than it can bear……..Sabr.May Allah bless us with husbands that will be the coolness of our eyes Sister❤️ lots of love 💕
May Allah azzawajallah make it easy for u sis wallah na san yadda kike ji nima victim ce ni almost 14 years kenan ina zaune a gidan riko Amma har yanzu Allah bai yanke zaman ba ba irin rayuwar da bamu gani ba.Allah ya Baki miji na gari Allah ya dubi hakurin da kikayi Ameen
Kiyi hkr yar uwa Allah yana tare dake kedai karki manta da adduar samun miji nagari
Taje bango wallahi 😂
Wllhi inba dole ba gidan riko beyiba Wllhi hmmm.
Ayya baiwar Allah, Allah ya fidda miki nagari,kiyi aure ki huta
Aamin nagode
Aamin thank u
thank u all for tye prayers
ayi hakuri komai mai wucewa ne
watarana sai labari.Mutane dayawa suna shan wahala a gidan iyayensu bale gidan RIKO
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment