Pls waye miji na gari dat girls are talking about?π―
πππ
π€£π€£π€£π€£ waiya dadiπ€π€£π€£π€£
Kamar yadda manzon Allah yace k auri maccen d duk lkcn d k ganta zakayi farin ciki haka mah maza. Meyasa? sbd farin cikin ne zai biya maki duk abnda kkeso a rayuwar aure. Imma addini ne komai mah d abnda macce ke bukata.
gaskiya ne wannan π―
π―
yes sis π₯³π₯³β€οΈ
uhmm what
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment