Pls waye miji na gari dat girls are talking about?๐ฏ
definitely not u
๐คฃ๐คฃ๐น na violence u choose dis evening
Me kudi da gida da mota
miji nagari shine mai addini, mai tausayi, mai ta rairaya mace, mai ganin mutunci mace, mai biyan bukatu kamar yadda Allah yabada, mai nutsuwa da kamun kai, da sauransu Allah kadatar damu.๐ข๐คฒ๐ฝ๐คฒ๐ฝ๐คฒ๐ฝ
Miji nagari is:
> Mai addini
> Mai girmama manya
> Mai tausayi
> Mai nutsuwa
> Mai mutunci
> Mai kawaici
> Mai tausayi
> Mai rarrashi
> Mai biyayya
> Mai sanin yakamata
> Mai ladabi
> Mai haquri
Da sauransu... I can keep going...
For aure reason...
Look for mai addini, tausayi, haquri, girmama manya, kunya
yea sure
of course na,bcus if he is,he wouldn't come here to ask
Gani๐๐
baki saka mai kudi ba๐๐
yimun boyis dishi dishi nake gani๐๐
uhmmmm
Mai kudi๐คฃ
to ya zaa ae ni banda kudi ๐๐
kina sona a hakan ๐๐
Kai bro, I'm a dude๐
Allah yasa kida chi kawai. because what works for someone it won't work for you.
sometimes character doesn't defined someone will be good husband.
wane sai anye aure a kisani
๐น toh kayi anonymous taya xai gane
๐๐๐
Kowa kansa yasani ๐๐๐๐
kambuuuuu kada ka sake samana anonymous ๐
๐
harda walla๐คจ๐
Miji na shine Mai addini da amana. Sai dai addini dinne bamu fuskanci me ake nufi ba haka nan amanar, and we are not ready to understand, Allah Ya fahimtar damu
shift from here ๐๐๐
ladies run fr ur lives
๐๐๐๐ ikon Allah
slm, sis pls run fr ur life ๐๐๐
deejer kina kashe mun kasuwa ko ๐๐๐
talk to me 07067638083 zan ci mutuncin ki
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment