Love and career building
Anonymous Apr 10, 11:52 AM

Love and career building 1

Assalamu aliakum Ya ibada da fatan Allah ya karba mana I wanted to get some advice from you Am an architect by profession and runs a small construction firm, amman babban abunda yake damuna shine ba rasa wacca zata soni tsakani da Allah saboda duk wacca muka dan fara relationship da ita sai taga kamar ina wulaqantata saboda rashin time da nake dashi sosai, dalilin cewar inada qanne da mahaifiyata wanda ni nake daukar nauyin komi nasu, so bana barin duk wata yar hanyar da zan samu wasu yan canji domin rufawa kaina da yan uwana asiri. Kuma maganar gaskia har ga Allah inason nayi aure in early or later next year Akwai wata yarinya danake so amman maganar gaskia bata bani lokachin da ko waya muyi ko da kuwa mintina biyar ne zuwa goma, to banajin dadin hakan gaskia wanda yasa nima na kyaleta Amman yanzu kuma akwai wata wacca nakeso kuma nayi duk wani bunchiken daya kamata a kanta
post

Replies

(4)
Maryam Sulaiman Apr 10, 12:22 PM
Allah ya tabbatar da alhry
reply 0
Anonymous #1 Apr 10, 12:35 PM
May God continue to bless our Hustle amen
reply 0
Masha Allah Apr 10, 02:40 PM
kayi istikhara sannan kuma kayi shawara da iyaye
reply 0
Maryam Muhammad33 Apr 10, 08:06 PM
lol kaifa kace duk wanda kuke relationship saitaga kamar kana wulakantata it’s means dama baka sonsu.? secondly akwai wacce kuke soyayya amma baka samun time dinta ok. ready your caption again the answer is there.🙌🏾🙌🏾
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage