Apr 10, 11:46 AM

Please bayan months nawa yakamata asaka iyaye

kamar month nawa ko shekara yakamata namiji ya tura parents nasa gidan su wacce yakeso??

Replies

(6)
Apr 10, 11:55 AM
It should be within the first six months idan kun fahimchi juna sosai
Apr 10, 12:23 PM
Daga kun fahimci juna kuma kinga alamun ba player bane shikenan
Apr 10, 02:42 PM
daga an fahimci juna
Apr 10, 10:36 PM
lokacin da suka gama fahimtar juna 🌚
Apr 11, 09:39 AM
Ya danganta da abinda kuke so duka saboda kowa akwai dalilinsa nayin dating... Ba kowa bane yake dating kuma ya shirya yin aure, wasu sunayi ne domin nishadi, so idan duka kun fahimci juna yana da kyau kusan matsayin da kuke, idan ke macece kuma aure kike so yana da kyau ki nemi daya ga iyayen ki first, regardless of wata nawa kukayi, if someone isn't serious about the relationship bazai taba zuwa wajen su ba, so menene amfanin soyayyar wanda ya shirya aure da wanda bai shirya ba? So, if you're dating for fun, keep it that way, if you need something more (a relationship) parents or guardians must be involved, saboda duk wanda bazai iya haduwa da iyayen ki ba, ko macen da ba zata iya connecting dinka da family taba sai a hankali, such kind of people aren't ready for something serious with you, ko kuma basu shirya building marital relationship ba
Apr 11, 10:15 AM
ranar da kunka haÉ—u idan kun yarda da nagarta juna zaku iya saka manya a ciki
×