Bana iya hada ido da na Miji, am I the only one?
Anonymous Mar 28, 07:25 AM

Bana iya hada ido da na Miji, am I the only one? 5

Actually ni kaina abin Yana ban mamaki.am I the only one da kwata kwata bana iya hada Ido da namiji,ko akwai wasu..as in tun daga kan freinds, classmates har zuwa teachers..wallahi ko mgnr ta kama dole to fa se dai In kalli wani gurin.ynxu Gani a university and I'm still finding it so hard na kalli idon wani..it's not like irin Banda mgn haka ko wani Abu..I'm very good in speech coz mostly ko a secondary school in za ayi debate or something related to quize haka se an zabo ni a masu participating..but kallon idon namiji ya gagare niπŸ˜‚
post

Replies

(41)
Anonymous #3 Mar 28, 07:35 AM
Na tsani mace Mai kallon tsiya
reply 3
Anonymous #1 Mar 28, 08:04 AM
😍 I love you already 🀩😍 A wane gari/school kike pls?
reply 3
Anonymous #2 Mar 28, 08:55 AM

mazaaaaaaaaaaa πŸ™…πŸ»β€β™‚οΈ
reply 3
Anonymous #1 Mar 28, 08:58 AM

I might as well just shoot mi shot nah... Who knows... I might be lucky πŸ˜‰
reply 2
Anonymous #2 Mar 28, 09:13 AM

no time ai bro, in akwai friend irin ta nima ina so πŸ•Ί
reply 1
Mai Nama Kano Mar 28, 09:53 AM
Keep been that way alamar kunya ce a zatona, masoyi Alaihissalatu wassalaam yace: "Imani da kunya a sarke suke da juna"
reply 3
Anonymous #1 Mar 28, 10:18 AM

Ka gane knan Mai Nama Kano. Abinda ya fara zuwa mind di na knan. Ni ne me "I love you already" na sama. πŸ˜‡
reply 1
Anonymous Mar 28, 10:36 AM

one of the federal university in Nigeria..but actually I'm studying medicine and surgery..aure ba ynxu baπŸ˜…
reply 5
Anonymous Mar 28, 10:43 AM

but I guess it's not that bad..nifa ynxu se Wanda na Sani ya wuce yace ban kula da ba.alhahi besan kallon sa ne bazan iya ba bare in gane shi
reply 1
Anonymous #4 Mar 28, 10:50 AM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ wlhy Kam but sister aure nufin Allah ne mutum yakan iya aure kuma yaci gaba da karatu musamman ga ya mace kawai may Allah see us through all.
reply 2
Anonymous Mar 28, 04:34 PM

is it that bad??
reply 0
Mai Nama Kano Mar 28, 05:17 PM

Yes haka ne, Kuma Yana da kyau hakan, Allah Ya tabbatar da alkairi
reply 1
Mimie Mar 28, 08:13 PM
Wlh nima haka nake 😹 ni ko wucewa zanyi naga maza se dai na chanza hanya kuma ban iya kallon namiji 😹😹
reply 0
Anonymous Mar 28, 08:32 PM

yauwa.ga hanya straight zata kaika inda kke so but ka gwammace kayi zagaye da kabi ta cikin gender nan
reply 0
Al-ameen Abdullah Mar 28, 10:22 PM
gaskiya dai awannan zamanin you're one in million in kazo dandazon mata har tuntu6e mutum yake saboda kallo
reply 0
Anonymous #1 Mar 29, 12:07 PM

Wai one of the federal universities in Nigeria..., se kace irin bi zanyi class by class, department by department idan kika fada min 😏. Anyway, medicine and surgery, that's nice alhamdulillaah maashaaAllaah. Allah ya sa an fara a sa'a/a gama a sa'a, Allah ya sa albarka. But still, I insist we establish contact pls mana. Ba cewa nayi yanzu yanzu nake son auren ba mana...😟
reply 0
Anonymous #8 Mar 29, 02:16 PM
Ur not the only one ☝️ aradu we plenty πŸ˜‚
reply 0
Anonynous Mar 29, 03:58 PM
Wallahi me too, you are not the only onee, but zan iya yima mutum one look muhada ido and shikenan bazan iya sake kallo ba saidai kou idona a kasa kou kuma ina kallon wani waje, Narasa meyasa kuma I feel as if it is making me look naive and making me look like I lack confidence
reply 0
Anonymous #6 Mar 29, 04:03 PM

Wallahi nima hakaπŸ˜‚πŸ˜‚babban tashin hankali shine nazo wucewan waje naga maza sun taru😭 Wallahi I'd rather follow a long route than nawuce tawajan
reply 0
Mai Nama Kano Mar 30, 08:32 AM
Anonymous #10 Mar 30, 09:07 AM

Wallahy, I'm will to wait and support in any way I can in mun daidaita
reply 0

Related Posts


Trending

Why do men do this dan Allah? General
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
Meye mafita ? Advice
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
Is it true? Relationship
My girlfriend lied to about something Advice
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
My life regret. Confession
In need of help nd prayers Marriage
help a sister Relationship