kunya tana barin wasu mata a zamanin nan
Anonymous Mar 27, 07:19 AM

kunya tana barin wasu mata a zamanin nan 1

Mata azama masu kunya Dan Allah. shine Adon ki. wallahi da mamaki kiga mace tana chan a comment section sai zuba take na abun sirri wai ita ta waye. ki tsaya kina wannan maganganu da maza hka gatsai. i am not generalising o but deh gaskiya kunya ya na barin mu. jiya akayi post a diary of a northern woman akan shan azumi da ma wasu pages. Zo kuga mata sai zuba, maza na jan su da magana. ki tsaya kina hira da kato/gardi akan yadda period inki keh zuwa. ku san mazan nan bazasu ganku da kowani daraja ba wallahi koh kadan. imagine kaga matarka a comment section tana irin hiran nan. wannan abu ba daraja a ciki fah, Ba kuma waye wa bane. idan baka da kunya toh tamkar tsirara ka keh. Dan Allah a kiyaye. Kuma dan Allah a dena nuna wa duniya cewa ba'a azumi. lalura akwai ta amma bai kamata duk inda aka samu sai a zauna ci da sha a gaban kowa. wai wayewa yazo.
post

Replies

(6)
Shamsu Don Mar 27, 07:31 AM
As a man, taya ma zan tsaya ina maganan period da mace, something so disgusting Mazan da suka tsaya suna magana da su laifin su ne.
reply 1
Ameenah muhammad Mar 27, 09:48 AM
tom allah yasa mu dace,amma dae sam hakan bai dace ba yakamata mu gyara mata
reply 0
Mimie Mar 27, 02:20 PM
Allah yasa su gane toh! Mun gode sosai
reply 0
Shamsu Don Mar 27, 02:39 PM

amma suma mazan ai hadda laifin su.
reply 1
Anonymous #2 Mar 27, 05:13 PM
Allah ya saka miki da aljanna.... Ashe bani ka dai bane abun ya ban haushi, wallahi bakin ciki jiyan nan
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage