Masu Son a tashe su sahur lokacin Azumi, zasu iya yin Booking tun yanzu🤪
Flashing 1500
Full kira 3000
Kada Ku damu INA karbar transfer.
Sai na ji Ku.
😂 🤣🤣🤣 I can’t stop laughing… let me look for customers for you and you will pay me commission
i think your bank is having problems kohh, so let me give my own so I’ll be helping u collect payment, moreover jama’a, we accept cash and transfer 😂😂😂
Ramadan robbery 😅
you are funny Wlh😅😅wai Ramadan robbery
yauwa dan Allah ka samo min😅
kana da 10%😂
hhhhh aa yanayi ba abinda y samesa
😂sana'a ce na samo😂
haba dai, daga taimako😂
Idan transfer ɗin yaxo bah network phA yaƙi shigah dawuri 🥺🥺
ai gaskiya ce 😅
Sanaa ko qwache 😅
za ta shigo ma 😅
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment