Jun 2, 07:20 PM

my opinion on sokoto on guys๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ’”๐Ÿ’”

I have never had serious relationship in my entire life sai da zo skt fah, na fara dating wanan mutumi,if you see him ,you know he's perfect gentleman and na fara tunanin our future will be thou my parents were against it ,I truly love this guy sosai ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜นkun San yanda so yake, I trusted him with my whole life, kawai Wata ranar sister ta Kirani Ae wane yyi aure, I was shocked har na fara sweating, sai nakira na so Haka za Kamin,then he cut the call ya kira sister ta,ya fara mata fada why would she tell, kawai sai na hadu da brother na cikin school din mu sai ya nuna min pictures din aure so,me I didn't call him ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น,naso i waka commot for his life ๐Ÿ’”๐Ÿ’”..shiyasa nida skt guy har abada ,skt guys ga rowa ,ga son abin duniya ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น,ga yaudara ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น.. what your opinion on skt guys Abeg??

Replies

(21)
Jun 2, 07:37 PM
I could remember a camp akwai wani Dan sokoto a platoon din mu Yana dating wata Igbo girl wlh sai ta kwashe kawayenta suje Mami Wai kuma shi zai biya lol zo kuga excuses,sai sun gama cin Abinci ya tsulale ya gudu
Jun 2, 10:29 PM
kin hadu da dan rainin sense dae. Ba duka anka taru anka zama daya ba. Yaudara kam is a world wide thing.
Jun 3, 02:16 PM
Nidai inason hausansu kawai
Jun 3, 03:10 PM
Mjee Jun 2, 10:29 PM

kin hadu da dan rainin sense dae. Ba duka anka taru anka zama daya ba. Yaudara kam is a world wide thing.

3
Haka ne Ae but ama dai they're the worst set of people..
Jun 3, 03:10 PM
Anonymous #2 Jun 3, 02:16 PM

Nidai inason hausansu kawai

2
ne kam I don't like their Hausa ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
Jun 3, 05:02 PM
Anonymous #3 Jun 3, 03:10 PM

ne kam I don't like their Hausa ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น

0
daga baya knn ๐Ÿ˜‚
Jun 3, 05:08 PM
Anonymous #3 Jun 3, 03:10 PM

Haka ne Ae but ama dai they're the worst set of people..

0
bata yar cin zarafi fa ke dai kawai dan sokoto ne ya yaudare ki amma stop sayin there the worst people kada ki manta cewa kikai u have never had a relationship in your entire life so dont judge us pls nd tin daga farko ya nuna. maki sign na cewa baya son ki ta hanyar rashin maki kyauta da kuma nuna maki yana son abun hannunshi ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ amma baki gane ba nd ni ina ganin ba haka kawae ke saka namiji ya yaudari mace ba yaje ya auri wata batare da sanin wacca yake tare da ita ba
Jun 3, 05:28 PM
Dr A A Jun 3, 05:08 PM
bata yar cin zarafi fa ke dai kawai dan sokoto ne ya yaudare ki amma stop sayin there the worst people kada ki manta cewa kikai u have never had a relationship in your entire life so dont judge us pl[...] bata yar cin zarafi fa ke dai kawai dan sokoto ne ya yaudare ki amma stop sayin there the worst people kada ki manta cewa kikai u have never had a relationship in your entire life so dont judge us pls nd tin daga farko ya nuna. maki sign na cewa baya son ki ta hanyar rashin maki kyauta da kuma nuna maki yana son abun hannunshi ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ amma baki gane ba nd ni ina ganin ba haka kawae ke saka namiji ya yaudari mace ba yaje ya auri wata batare da sanin wacca yake tare da ita ba
1
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ funny you wlhi Kai kowa mallam mata Nawa a Haka yi wa Haka
Jun 3, 11:09 PM
Anonymous #3 Jun 3, 03:10 PM

Haka ne Ae but ama dai they're the worst set of people..

0
Not all gaskia. Ba duka anka taru anka zama daya ba u met d wrong person dats y.
Jun 4, 12:05 AM
Dr A A Jun 3, 05:08 PM
bata yar cin zarafi fa ke dai kawai dan sokoto ne ya yaudare ki amma stop sayin there the worst people kada ki manta cewa kikai u have never had a relationship in your entire life so dont judge us pl[...] bata yar cin zarafi fa ke dai kawai dan sokoto ne ya yaudare ki amma stop sayin there the worst people kada ki manta cewa kikai u have never had a relationship in your entire life so dont judge us pls nd tin daga farko ya nuna. maki sign na cewa baya son ki ta hanyar rashin maki kyauta da kuma nuna maki yana son abun hannunshi ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ amma baki gane ba nd ni ina ganin ba haka kawae ke saka namiji ya yaudari mace ba yaje ya auri wata batare da sanin wacca yake tare da ita ba
1
Mr AA Ashe Kai Dan sokoto ne, abi na Dr AA.
Jun 4, 06:59 AM
Anonymous #1 Jun 2, 07:37 PM
I could remember a camp akwai wani Dan sokoto a platoon din mu Yana dating wata Igbo girl wlh sai ta kwashe kawayenta suje Mami Wai kuma shi zai biya lol zo kuga excuses,sai sun gama cin Abinci ya tsu[...] I could remember a camp akwai wani Dan sokoto a platoon din mu Yana dating wata Igbo girl wlh sai ta kwashe kawayenta suje Mami Wai kuma shi zai biya lol zo kuga excuses,sai sun gama cin Abinci ya tsulale ya gudu
0
๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ alhamadulillah maganin masu kwadayi knn
Jun 4, 09:41 AM
Muhammad Musa Muhammad Jun 4, 06:59 AM

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ alhamadulillah maganin masu kwadayi knn

0
hhh to shi wa yace ya fara
Jun 4, 09:53 AM
Muhammad Musa Muhammad Jun 4, 06:59 AM

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ alhamadulillah maganin masu kwadayi knn

0
๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น Ae wanan ba kwadayi bane sometimes kyatatawa nada dadi ae๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
Jun 4, 10:54 AM
Anonymous #3 Jun 4, 09:53 AM

๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น Ae wanan ba kwadayi bane sometimes kyatatawa nada dadi ae๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น

0
nida na bawa baby na zabeb taqi amsa, duk abinda nce znyi ko na kawo tace Bata so
Jun 4, 10:55 AM
Anonymous #1 Jun 4, 09:41 AM

hhh to shi wa yace ya fara

0
๐Ÿ™€๐Ÿคฃ
Jun 4, 11:26 AM
ke wagga kiji tsoron Allah ga wasi nacewa suna son su auremu mukuma bamuson auren nesa,wagga kanki bata muna suna kejiya tau
Jun 4, 11:27 AM
Anonymous #2 Jun 3, 02:16 PM

Nidai inason hausansu kawai

2
godiya
Jun 7, 11:52 AM
I'm disappointed with the post and the kinds of comments nake gani a post dinnan. You happened to b in relationship with a Sokoto guy.. n d topic of your write up reads 'your encounter with Sokoto guys'. Guys as in guys.... ๐Ÿ™„ It's quite unfortunate that mutum mai ilimi zaizo yayi generalising wani hali akan mutanen state gaba daya... n still wasu na comment with their negative energy. Mtsew! The truth is.. Ko a ina ana samun mutane nagari kuma ana samun bata gari. Its very wrong to generalise based on your experience with one or two persons. This shows how myopic your thinking is... This is one of the most useless posts av ever cut across a platform dinnan. Allah ya datar damu ya bamu abokan zama nagari. Amin.
Jun 14, 01:05 PM
Ai ni zanbaku labarin dan sokoto kam subhanallah Allah yaraba kowa da experiencing abun da nayi da dan sokoto a takaice dai dan sokoto ya maidani karamar bazawara yanzu haka idda nake subhanallah
Oct 25, 09:01 PM
Bafferh Jun 7, 11:52 AM
I'm disappointed with the post and the kinds of comments nake gani a post dinnan. You happened to b in relationship with a Sokoto guy.. n d topic of your write up reads 'your encounter with Sokoto gu[...] I'm disappointed with the post and the kinds of comments nake gani a post dinnan. You happened to b in relationship with a Sokoto guy.. n d topic of your write up reads 'your encounter with Sokoto guys'. Guys as in guys.... ๐Ÿ™„ It's quite unfortunate that mutum mai ilimi zaizo yayi generalising wani hali akan mutanen state gaba daya... n still wasu na comment with their negative energy. Mtsew! The truth is.. Ko a ina ana samun mutane nagari kuma ana samun bata gari. Its very wrong to generalise based on your experience with one or two persons. This shows how myopic your thinking is... This is one of the most useless posts av ever cut across a platform dinnan. Allah ya datar damu ya bamu abokan zama nagari. Amin.
2
Thank you so much this is the best comment I have read so far,ladies please whenever we are making a statement let's stop generalizing.
Jan 12, 08:03 AM
Ayeeshar ummi Oct 25, 09:01 PM

Thank you so much this is the best comment I have read so far,ladies please whenever we are making a statement let's stop generalizing.

1
Hi ummy...
×