How are Abuja ladies coping? Abuja guys sun zama abinda suka Zama. Ba maganan su kullum sai de akan zina. You will meet a decent man a ido but after two days kun exchange na contacts sai kuma ya zama wani abu. It reached to an extent If someone talked me I will just say "I'm married. Let him leave me alone". What are your worst experiences?
hhhh amen
Ameen Ya Allah
you know where the problem is men sees ladies of nowadays are money hunter they can do whatever to see that they got that money and dis iPhone (da ta xama masifa kowa burinsa I phone ) so guys marasa jin tsoron Allah da amanarsa use ladies da suke kaunar shedan da wuta suke amfani dasu su basu kudi ko iPhone so wasu mazan yanxu suna ma mata kallon money hunter shiyasa basa wata kwana kwana suke fada ma manufarsu idan sunyi sa'a shikenan idan basuyi ba kuma sai su kara gaba
Ameen Ya Allah
just know one thing maza na gari are rare mata na gari are rare that all accept it or not
sister Wlh it’s not only Abuja guys kusan ko Ina a DUNIYAR nan akwai su fata kawai de Allah y hada mu d Abokan zama na GARI adua shine magani kawai
thank god you know them give other opportunities if you are looking for real love
plz remember that in d holy book ALLAH SAID: (The adulterer and the adulteress, scourge ye each one of them (with) a hundred stripes. And let not pity for the twain withhold you from obedience to Allah, if ye believe in Allah and the Last Day.)
duk abunda akeyi MATA sune sila shiyasa ma hukuncin zina din Allah suya fara ambata
sister wlhy kamar kishiga raina,this situation is disturbing me sosai wlhy,abin haushi abin takaicin wai harda someone old enough to be ur dad or grandfather,haba fisabiliAllahi!!! And dey want Allah to protect there own family??with the dirty life dey r living outside the fences of there houses??? haba mallam ai ba'ayiwa Allah wayau,duk Wanda ka lalata and dump u will get double kuma saika auri wanda wani ya lalata,Allah ya shiryemu baki daya ya karemu daga wanda ba son tsakani da Allah suke mana ba kuma ya hadamu da mutanen kirki nagari Dan Nabiyyul Rahmati,In shaa Allah, Ameen🤲🥺
Ameen Ya Allah
Hmmm gamu nan fa,abn ba”a cewa komai kai jama”ah mukan yaran Abuja muna ganin shegeeh,
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment