ME YASA BAKYA IYA KIRANSHI IDAN BA SHINYA KIRAKI BA??
Anonymous Mar 8, 03:54 PM

ME YASA BAKYA IYA KIRANSHI IDAN BA SHINYA KIRAKI BA?? 0

me yasa kashi 80 a cikin mata basa iya kiran samarin su idan har basu suka kirasu ba koda kuwa tana sonshi 50% achiki koda flashing basa iya yi idan kuwa zaiyi 1 months bai kirata ba shim girman kai ne? ko isa ce? ko kuma soyayya ce?
post

Replies

(14)
Isma'il Abdullahi Mar 8, 04:10 PM
lallai Kam broh you said 80% Hmm is the one who is always calling me and I love her to the moon and back๐Ÿ˜‚๐Ÿ’•. abun dace ne Dan uwa๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚.
reply 4
Ramatu salihu Mar 8, 04:34 PM
is not 80 person ohh because what's there to call but if is not s type of guy dat calls I will send dat same vibes to him if he usually calls I send d same vibes too
reply 9
Prof446 Mar 8, 04:42 PM
or maybe all of the above ๐Ÿ˜‚
reply 0
Ahjummaah Mar 8, 06:38 PM
wai me yasa su kuma 80% na maza abun yana damunsu idan mace bata kira ba, in kai Mai kira ne zaa kiraka in baka kira kuma bazaa kiraka ba, kuma banda abun ku kune masu nema ai sai kuyi hakuri kafin kusamu soyayya da zaran mace ta fara sonku to shikenen ba kai ba complain fa,kurika hakuri da halin mu mana muna dan Allah akwai abunda hakuri muke da ku fa ๐Ÿ˜Š I leave in peace ๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ
reply 3
Fadeelahhh Mar 8, 07:48 PM
kuma abin shine in har tafara kira sai yazama kamar takura agurinshi sai kuma ya fara complaining meh haka, tabu ta dame shi. Normally maza ne yakama ta sutanan da 70% na kira mata kuma 30%
reply 4
MssKulthoum Mar 8, 07:56 PM
Gaskia wasu in basu kira ba basuda raโ€™ayi akan mace saboda wasu kwana 2 sai suji sun canza raโ€™ayi
reply 0
Anonymous #2 Mar 9, 10:44 AM
She wants to know whether you truly love her or not.
reply 0
Rabeeโ€™a Mar 10, 12:05 PM
to me ba dauke shi a komai ba
reply 0
Fatima Alfa Mar 11, 08:43 AM
I call mine oo
reply 0
Anonymous #3 Mar 11, 09:50 AM
wawanci ne kawai
reply 0
Zainab sani kazaure Mar 12, 10:15 AM
sometimes ai mazan ke sawa adaina kiran su wai sai kaji in suna cikin mutane ka kira mutun wai yace maka ya akayi bama zai bari a gaisa ba wai ya akayi hakan ai is not fair k kira masoyi amma yace maka ina Jin ki ๐Ÿ˜‚sai an daina kira kuma su dinga Jin haushi ๐Ÿ˜…
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
Looking for poetic lady Meetup
advice pls Relationship
a never ending love General