Meyasa yan Unguwa suke ganin mace me a karatu a haka?💔
Asiya Aliyu Feb 5, 08:25 PM

Meyasa yan Unguwa suke ganin mace me a karatu a haka?💔 1

Dan Allah meyasa Yan Unguwa basu son Fadar Abun Alkhairi akan Yan Nata idan anzo Neman Auren Mu..Especially idan sunga Kana Karatu 💔😞🤦🏻‍♀️Shike nan Dan Muna zuwa Makaranta munyi Laifi 💔
post

Replies

(37)
Abu-Bakr Feb 5, 08:42 PM
Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?
reply 2
Anonymous #1 Feb 5, 09:31 PM

some dos dt, of recent wllhy a guy did d same to my frnd, while he bomb into het elder brother without knowing 🤣🤣🤣wai dan Allah akwai wata ha gidan nan frnd dina kesanta so i came to investigate on his behave, can u imagine, & wllhy it not a local area dazakache mayb okk dan yaga anguwan hakane
reply 1
Khadijah Saleh Imam Feb 5, 09:32 PM
sweet@ with all d binchike, if is ment to be..wllhy Allah will make it ease no matter the circumstance
reply 3
Asiya Aliyu Feb 5, 09:56 PM

absolutely 💯 or Atimes wani lokacin ma suke Neman Mai nemanka Suyi maganar ka koh ba'a tambaye su ba
reply 0
Asiya Aliyu Feb 5, 09:57 PM

maganar Gaskia
reply 0
Zahra Haladu Feb 5, 10:04 PM
Tabb munafukai kenan Allah ya mana tsari da sharrin su ameen
reply 1
Sarath lawal Feb 5, 10:07 PM
ke dai ki dinga neman tsari da sharrin mutum da aljan shikenan amma kam mutane yanzu abun da be shafe su ba suke yi.
reply 1
Mimie Feb 5, 11:41 PM

Amma kam wannan mugunta ceh
reply 1
Anonymous #2 Feb 6, 07:49 AM
somethings are not meant to pain us. if everyone in a place loves or likes you then there's a problem. No matter how good you are akwai wanda they will definitely say bad things about you. Atimes we just have to do away with hearsay
reply 1
Abu-Bakr Feb 6, 08:10 AM

Irina da baruwana da Yan unguwanmu wayanda nake gaisarwa ma basu wuce 3ba Ashe akwai kura
reply 1
Abu-Bakr Feb 6, 08:14 AM

Wannan ai shashanci ne atunanin su sune zasu Fadi zahirin halin mutum
reply 1
Anonymous #1 Feb 6, 08:27 AM

God bless you, koni, tunda u ve no business with them🤷
reply 1
Ahjummaah Feb 6, 08:55 AM
Ana tambayar yan unguwa sai dai akwai masharranta a cikin su mana hardai in baki gaidasu waccen yarinyar ta cika girman kai wasu kuma dole ke sa ki ki gaifasu sbd sun cika sa ido ga rashin kama girmansu 🙄
reply 1
Abu-Bakr Feb 6, 09:31 AM

wlh kuwa Mutane sai ahankali
reply 1
Mai Nama Kano Feb 6, 12:19 PM

eh ana tmby amma akwai yadda akeyi, da Kuma irin mutanen da ake tmby, da kuma iya abinda zasu fada. Kawai dai yanzun bamu da wannan ilminne
reply 1
Mimie Feb 6, 12:38 PM

Wallahi dae! da akwai wani mutumi a area mu kullum yna kofar gida fah toh idan mace ta wuce bata gaida shi ba kuma yasan ta... wlh se y fada wa baban mutum wae baka gaida shi 😂😂
reply 1
Abu-Bakr Feb 6, 01:34 PM

Tou wlh da Ina garinku da unguwanmu Da saina karta Mai warning nifa duk ranarda Wani yafara baran gaisuwa awurina wlh bazanyi ba saidai duk abinda zaifaru ya faru
reply 1
Mimie Feb 6, 07:16 PM

Tou ni daman ba kula shi nake ba se dai na wuce shi nan zaune! wata neighbour inmu yayi wa haka.. itama tun daga ranar bata sake gaida shi bah... kuma shi fah kallon yaran mutane yke har matan aure bai kyale ba. Thank god ma mun bar masu area in.
reply 1
Mimie Feb 6, 07:18 PM

Aikuwa shishshigi ne dashi 😹
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage