ALLAH YA KAWOMUN MAFITA....!
Anonymous Feb 5, 09:55 AM

ALLAH YA KAWOMUN MAFITA....! 1

na kasanche inada neighbor yana Sona tin ina yarinya, se na girma lkchin y yayi sure,yanada yara 2,still y Nemo number n yache yana Sona, to muna tare kullum Yana chemun love din danake nuna Masa yayi kadan,nikuma Naga nml Ina iya kokarina,chart ma wae romantic ykeso,ko y rinka chewa xeyimun hot kiss,Kuma wae ah haka so yake y aureni, idan muna waya Yana gayamum manyan kalamae na masu aure Wanda suke sirrine ,nkma kunnena baya iya dauka, n rasa me ykemun dadi,nkma banason n runka Jin batsa ko karanta batsa, Dan ALLAH so yakemun n tsakani da ALLAH?
post

Replies

(15)
Anonymous #1 Feb 5, 11:34 AM
Kaya kawai yake so yaja, kuma in ya samu zayi gaba
reply 3
Haidar Ali Feb 5, 11:42 AM
Mutumin banza ne. Ba shi red card.
reply 1
Abubakar Dalhatu Sulaiman Feb 5, 12:19 PM
Aa gaskiya ba son gaskiya anan, kuma ko son tsakani da Allah ne ba bukatar ki maida mai da irin son don bai cancanta a so shi da mummunan halinsa ba
reply 1
Anonymous #2 Feb 5, 02:16 PM
Bason tsakani da Allah yake miki ba..dan cika ware ne..ki fada masa kice bakison abinda yake miki idan bai daina ba ki rabu shi
reply 1
Zash Feb 5, 03:13 PM
me sonki tsakani da Allah baze miki irin wannan maganar ba , idan har sonki yake dagaske ki fada masa ya daina bakya so idan ba haka ba zaki daina daukan wayansa da chatting dashi
reply 1
Anonymous #3 Feb 5, 03:57 PM
ki maza ki saita Masa hanya. ba Auren ki zaiyi ba. Ci ka Ware zai Miki
reply 1
Yazeed Feb 5, 06:22 PM

urgent ticket
reply 1
Saudat abbas Feb 5, 06:53 PM
red flag sis 🚩wlh Kirabu dashi tun wuri Dan gsky bayason ki Wanda yake sonka tsakani da Allah bazai yima hk bah
reply 1
Saudat abbas Feb 5, 06:53 PM
red flag sis 🚩wlh Kirabu dashi tun wuri Dan gsky bayason ki Wanda yake sonka tsakani da Allah bazai yima hk bah
reply 1
Dr A A Feb 5, 08:50 PM
to wannan dai kibishi a hankali gsky sannan ki kara yin istikhara akan shi idan alkhairi ne amma gsky is not nice wanda zaki aure yana jan hankalin ki a magan ganu na batsa gsky zai iya yuwa yana da manufa
reply 1
Khadijah Saleh Imam Feb 5, 09:37 PM
HI sis, RUN 4 YOUR LIFE🙄🙄, Allah zai baki miji nagari chikin kwanchiyan hnkali In Sha Allah.
reply 2
Mai Nama Kano Feb 6, 12:23 PM
run! run! run!
reply 1
Anonymous Feb 7, 11:01 AM
thank u so much for ur advices love u all
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage