oya you guys tell us your love language. mine is cuddles and hugs 🤭
mufada ace mu Yan iska.🏃
Hahahahahhahahaha🤣🤣🤣🤣🤣
Uhmmm Bani da shi
nan kika dawo😂
tell us o
no shame
banidashi 😷😷
To kai kuma nan ka sake biyo ni
Mizan fadamaku
Abeg babu fa🤣
kafarki kafata
🤐
🤣🤣🤣
Tabbb Ashe koh ka hadu da aiki cos bana zama waje daya yawo ne da ni
Wai meye damuwarka da nine pls ka bar ni na sha iska mana
coming soon
I think these are mine too
Swear!
Ya mutane ke yawan damun ki ne wai?
Ahh kamar ya swear banga ne ba🙄🙄🙄
🤣🤣🤣🤣
Iyyyyyyye
🤣🤣🤣🤣
Wallah fa
Meye baki gane ba?
Ya zaki ce baki da shi?
Au na manta yaya ta na nan nayi wannan zancen.
Har na ji kunya 🙈
😂ai bamuga komai bah
To so kake nayi karya🌚
Ki bincike kan ki toh
Ban gane baku ga komai ba 😄
my love language is quality time, religiously dedication, 4giveness, & emotionally availability
Ina jin kunyar ki fa. Kada ki sa na fadi abin da bai kamata ba a public
nima bangane baka game bah🙃
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment