current cash scarcity
Abu-Bakr Feb 2, 03:33 PM

current cash scarcity 0

Apart from me who else suffer in POS i don see shege infact shege banza, kaida kudinka baka Isa ka cira ba. kaje Bank ga layi ATM ma baya 1hour zakaji wai kudi ya kare Allah yakawo mana sauki Ameen
post

Replies

(14)
Ahjummaah Feb 2, 03:42 PM
Ameen
reply 0
Maryam Yaqub Feb 2, 03:45 PM
Ameen ya Rabbi
reply 0
Saudat78 Feb 2, 05:38 PM
hmmm Allah y Allah
reply 0
Anonymous #1 Feb 2, 05:56 PM
men kai yaune mah u see shege me na since I don see shege bakudi a POS babu a bank and kuma idan kazo with full confidence kayi mawani transfer na their u go see the real shege uhmmm🙏Ameen
reply 0
Ummu-Salmerh Feb 2, 06:01 PM
Cashless! Cardless! Bankless! Networkless! kai komai ma less less lesssss Allah ka iya mana Allah ka yaye mana Allah ka kawo mana qarshen wadannan matsaloli..
reply 0
Abu-Bakr Feb 2, 07:20 PM

Shekaran jiya akwai Wanda nama transfer na 9k zan Siya cartridges sai yau da safe yaga alart tun jiya ya hanani Allah yakawo sauki Ameen
reply 0
Anonymous #1 Feb 3, 05:49 AM

ameen fah Nima haka anyi mun transfer sai da naduba a POS sunki Nuna mun awaya Ameen
reply 0
Dr A A Feb 3, 06:24 AM
naje pos uzurce yace akwai kudi nace to aban yace wllh 2k kawai zai ban then kuma hansin hansin ne haka suke tarkace wata babu dan kwali wata babu takalma wata wandon shafda rigar atamfa haka bawa yayi hakuri ya karba coz ba ko ina ma zaka samu pos en ba 🌚
reply 0
Anonymous #2 Feb 3, 02:57 PM
Ameen dai Transfer yaqi, Bank babu kudi, Pos suma babu kudin, yanzu ba ta naira note in ake ba ma, ka samu tsohon kudin ma aiki ne...😭😭
reply 0
Anonymous #2 Feb 3, 04:40 PM

Yeah
reply 0
Sayyid hamzah Feb 3, 11:28 PM
Buhari na your mate
reply 0
Abu-Bakr Feb 4, 08:18 AM

Discipline master ba
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
Looking for poetic lady Meetup
married men wahala Marriage
Seeking for friends General
advice pls Relationship
a never ending love General