I need advise on this issue please
Anonymous Jan 15, 09:36 AM

I need advise on this issue please 0

Yau shekara 3 kenan da barin Nigeria nazo Germany Masters kuma na fara aiki anan. Toh ina bukatar na auri mace mu zauna. Shine se wata Kanwar mama na tamin recommending din wata knwar mijinta. Mun fara soyayay tin kusan last year June. Muna yawan yin chat video da voice kuma ina ganin hoton ta amma iyaka face. Toh macen da zan aura ai ya kamata nasan shape dinta ko yamin ko? Se last week muna video call nace mata ta tashi tsaye ta haskon bayanta da camera naga shape dinta, back view. Se kawai naga tayi terminating call din. Tin sannan na dena jinta tayi blocking dina. Wai se taje tacewa antin nawa wai ni dan iska ne nace ta nunan nonon ta da kuma bayanta!😯 Wasu matan kam sun morewa sharri. Na rasa abin yi saboda kunya da takaici. In iskanci nake sha'awa duk ga mata nan inda nake, kuma inada ilimi da aiki ai se na gaji. Duk ga porn sites nan in ma wani abu nake son gani. So nake a mana aure nayi mata visa, flight ta tawo nan kasar mu zauna na wani lokaci, ai ya kamata nasan abinda zan kawo ko? In wace bazan samu gamsuwa da ita bane mene amfanin auren? Antin nawa tace zata mata magana mu dawo mu shrya, amma ni walh ta fita min a rai. Wannan ko anya macen aure ce? Don Allah ku bani shawara!
post

Replies

(56)
Khadija Abdullah Jan 15, 09:50 AM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚seriously is funny you know is not just about showing things to you is about the bound that you too share and love yes yakamata kasan irin maci dazaka aura in fact kai kasan mie kake so you just need to talk to her and explain everything idan batayi unblocked dinka bah toh maybe she is not ready for you then you should explain things to your aunty
reply 0
Ilhama Usman Jan 15, 09:52 AM
hmmm babbar magana kenan gaskiya dai abunda tayi Bata kyauta ba Sam Sam Amma nidai a nawa ganin ka Bata second chance taxo ta baka hakuri ta gyara sannan taje ta fadawa Anty din akan fa sharri ta maka ha yadda kukayi nan sannan kaima yadda kayin kaman Bai dace ba dole zataji ba dadi da dai ce mata kayi ta tura ma pictures nata complete inaga Hakan zaifi.Allah y tabbatar muku da Alkhairi y shige muku gaba
reply 0
Seeyermerh Jan 15, 10:03 AM
hhhh ayya sorry kowa yn da fahimta but saikace ta turo maka picture nata complete but wnn ba macen arziki bace ba tunda bazata nuna mk bata ji dadi ba taje ta fada abunda bk ce ba Kawae Allah ya bk wacce tafita fakad😹
reply 0
Anonymous Jan 15, 10:23 AM

Explain what? I decided to marry her out of the respect I have for my aunt, not that she is fit for me. I am not interested in the relationship anynore! πŸ˜•
reply 0
Anonymous Jan 15, 10:25 AM

Ai ya kamata ta nunan hakan. kuma abinda ke tsakanin mu ya kamata ta gayawa antina? Haba! Ni yanxu wane bayani zanyiwa antin nawa ma ba cewa zatayi nazo kasar waje na lalace ba? 😞
reply 0
Anonymous Jan 15, 10:28 AM

Walh nima abinda na gani kenan. In iskanci nake so, anan ina daki akwai app din da zan shiga nayi order din mace har dakina zata zo ta same ni nayi abinda zanyi da ita. Kawai gudun fadawa iskancin ne yasa muka zabi muyi auren, amma wannan bagidajiyar tana irin wannan shirmen!😐
reply 0
Khadija Abdullah Jan 15, 11:03 AM

so that's fine you should find a woman that you will live the rest of your life with don't get married for the sake of it please marriage is something else fah
reply 1
Anonymous #1 Jan 15, 11:23 AM
maybe the way u said it was the problem to her, kasan people read meaning to everything kuma kowa da yanda ze fassara magana. And still that shape u want to see will be better ka gani ido na ganin ido.
reply 0
Anonymous #1 Jan 15, 11:25 AM

you decided to marry her bcos of the respect u have for your aunt not that she's fit for you? that's a very big mistake brother
reply 0
Khaleefa Jan 15, 11:46 AM
Dear poster. I understand that you want to know the features of the lady you "might" but you need to understand that women are very sensitive compared to men. Therefore your manner of approach should proceed with caution and you should be very strategic. In a case like this, you should've asked for a full picture first. Or you should've asked for her spec in a man, then ask for the kind of physique she wants then you turn the question around. I dunno if you're getting me. Then and only there she'll reveal herself Bottom line is, you need to be really manipulative and have good communication skills in a case like this. Yes! She does have every right to feel offended because of how plain you were to her. In a world like this were body shaming is at its peak you can't expect her to take such things likely.
reply 2
Anonymous Jan 15, 12:16 PM

I understand, but what's the point of shamelessly going to tell my aunt such an awkward thing? Isn't best that she waits to tell me what I did was wrong and settle scores with me amicably?
reply 0
Zaikardi Jan 15, 12:37 PM
Tofa Well bata kyauta ba gaskiya small misunderstanding taje ta juya maganar ka tun yanzu kafin ka aure ta kenan well Allah ya sauwake maybe DAMA chan tana Neman hanya rabuwa da Kai well Allah sauwake Ameen abun da ban dariya wlh
reply 0
Mimie Jan 15, 12:41 PM

Kace mata bagidajiya 😹 maybe bata gane nufin ka bne that's why, amma ka bata second chance mna... amma gaskia what she did isn't fair at all taje ta fadi abinda ba shikenan ba hala yarinya ce koh
reply 0
Anonymous #2 Jan 15, 12:43 PM

poster yayi fushi ai ba ayi haka ba daga dan samun misunderstanding ace ba ayi,kamata yayi ka kira ta ku fahimci juna kuyi clearing komai but lemme not lie this is funny πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Yayi Kamar drama din hausa novels between the poush guy and yar qauye
reply 1
Anonymous #4 Jan 15, 12:47 PM
she should have talked to u that she's uncomfortable instead of running to her Aunt and adding Salt to what actually happened,so when she unblocks you,kayi mata mgn tunda Aure zakuyi whenever you talk to her or make her feel uncomfortable in anyway she should talk to uou pls forgive her kasan mu mata we are sensitive and tend to do somethings based on our emotions without thinking it through Allah ya Kara fahimta a tsakanin ku
reply 1
Anonymous Jan 15, 02:15 PM

Ai ina kiyayewa sosai. Duk abinda ze bani damuwa bana kusantar sa
reply 0
Seeyermerh Jan 15, 02:25 PM

Tom shine kawae just pray Allah zaba mk abinda yafi alkhri
reply 0
Anonymous Jan 15, 02:26 PM

Walh worst of all issue dinnan da ta gayawa antina. Wama yasan inda zataje tacigaba da yadawa tinda ita ba sirri ne da ita ba. Duk wanda ya tambayeta me yasa muka rabu cemasa zatayi wai ni dan iskane!😞
reply 0
Mimie Jan 15, 02:29 PM

Ahap ae ni na sani wlh, kada kaga laifin ta yarinta ne duk haka muke πŸ₯Ί
reply 0
Ilhama Usman Jan 15, 02:55 PM

baikamata ta fada ba gaskiya Amma Kuma aikin gama ya gama saidai kawai a Tari gaba.amma Kuma ka zauna dai kayi tunanin me kyau kasan tsakani masoya sai Allah mudai bazamuce karabu fa ita ba balle daga baya ku koma normal kaxo kanajin haushin mu so kadai daure ka Bata wani chance din sannan ka sata ta gyara duk wani abunda ta gyara kodan dawo da martabarka agun Aunty din
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage