I have a boyfriend and I met him through my sister's boyfriend like saurayin yayata ya hada ni dashi before we met I have a boyfriend we really love each other he's such a great person and the problem at time he doesn't have a job and my mom doesn't like him so I told him everything then we go our separate way's then I started dating the guy my sisters boyfriend give me.mun fara magana muna soyaya kaman wasa yana da kudi amh baiyi karatu sosai bah iyakan shi secondary school toh I can't explain the can of relationship we are in sometimes I feel like I love him for his money I don't really don't know how because everything is going well with me and him we fight kuma mushirya komai namu normal but he doesn't want to me to go to school and am still at home doing nothing all my mat have gone to school he kept telling me aure lokaci ne I spent 3years at home Yanxu sbda namai magana makaranta yaci wai mie zanyi da karatu wai wanda nayi bai isheni bah please dan allah nayi lefi dana ci ina so incigaba da karatu.wai Yanxu mai zanyi da karatu senaci mai ai karatu baya hana aure kuma aure baya hana karatu but I don't know for him ina ci namiji shike ilimantara da mace mene aibu na anan dan allah
gaskiya Dai kam and with ur knowledge babu inda bazaki shigaba but infa babu baayi dake wlh akwai wata danasani family din mijin inke kinyi karatu kece abokiyar shawara Wanda Beyiba se ayi abu basuma saniva now kiyita roqanshi if he truly love you no need to stop you ai and kiyita adduan abinda yafi alkhairi a rayuwanki
haka ne ngd
keep on praying gaskiya bcos karatu nada matukar amfani anything can change in life
haka ne ngd
ur welcome sis
From a guy that has 4 elder sisters that are Bachelor's/Master's holders, I tell you, idan bashi da niyyar aurenki nan da wata 6, leave him and go back to school wallaahi wallaahi. Shi kan sa yana buqatar karin ilimi/karatu. I'm a Bachelor's of civil engineering holder. I've got a friend da diploma ce da shi ta Legal a Kano amma wadda ze aura tana nan zata gama Bachelor's a Bayero wannan semester. Yadda yake supporting din ta se maashaaAllaah. I suggest ki rabu da shi in dai ba ze aure ki nan kusa ba, else kiyi danasani
From what I read, it's like you are not even sure if you truly love him. First of all you need to be sure your heart chose him and you're ready to spend the rest of your life with him through thin and thick, in health and in sickness, for richer or for poorer.
Also, is it that you've been together for 3 years and he refused to let you go back to school for the past 3 years? Koh kuwa dama tun kafin ku fara soyayya kin dau lokaci a gida ba makaranta?
It's possible that his insecurity is you being more educated than him. Koh kuma irin masu ra'ayin nan ne na idan mace tayi karatu mai zurfi tana da wuyan sha'ani. If that's the case, ku zauna kuyi magana na fahimta. Ki nuna masa fa'idar karatun, yadda karatun zai taimaka muku ke da shi da yaran ku nan gaba. Ki kuma bashi assurance cewa babu abin da zai canza idan kin yi karatu sai dai Ζarin alheri. Duk wani abu ma da yake tunanin shine illar ki yi karatun idan har ya faΙa miki sai ki bashi assurance cewan hakan ba zai faru ba kuma ki yi ΖoΖarin kiyaye wa and keep to your words.
Wlh nayi kuma tunkafin hadu ina zuwa school kuma all this year nayi jam to banyi ci bane wani kuma bansamu admission bah kuma Wlh namai magana sosai ni har ci mai nayi koh da nafara karatu this idan aure mu yatashi sena bari muyi aure toh amh ina shi wai mie zanyi da karatu mie anfanin shi naci mai kai mah ai abun alfaharin kane aci nayi karatu wai bashi dawani alfahari dawana
haka ne kam thank you π
Gaskiya kai na ya kulle.
Amma kin gwada sanin dalilin sa na Ζin bari ki cigaba da karatu?
Sannan kin gwada faΙi ma wani da yake jin maganar sa abin da ake ciki? Ζila a iya shawo kan sa a fahimtar da shi fa'idar karatun.
Wlh harshi wanda ya hada ni dashi Yanxu yana danasani because his is too stubborn arrogant ga kishi ba gaira babu dalili koh wasa ne abu seyayi kishi saurin fishi yana namiji amai sedai ni na lalabashi bashi dawani dalili na kara nayi karatu wai bashi da anfani
Toh yanzu idan kin samu chance ki koma makaranta abun ki. Idan yaga zai iya hakura ki cigaba falillahil hamd. Amma kuma idan yaga ba zai iya ba kuma son da yake miki bai kai ya kau da kai kiyi karatun ki ba toh sai kiyi fatan Allah ya kawo miki mafi alheri.
Tohm ngd π
You're welcome
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment