like why on earth will you be doing this we all know why we are here and u guys keep on doing silly thing for crying out if u are not here for a serious something back offf nah ni Wlh har nagaji
I want to add to this, cause I don't know why I feel someone here is referring to me😏 and Ik it, just because baka mata ba kokuma ni man maka ba dole sai an karbi soyayyar ne? how can we lie about not having a boyfriend when we have..... having a boyfriend or tonssss of boyfriend's that never proposed or are just wasting ur time doesn't make them boyfriend so understand that akwai ban ban chi serious and umserious boyfriend's
🤣🤣🤣🤣 Gsky ne idan mutum baiyi ma bai kamata k bata masa lokaci ba tun farko saika fada masa idan yaki to duk abinda y gani shi ya jawa kansa...sai dai matsalar guda shine idan baka sanshi me yasa zaka bashi dama...hakan y zama me kenan
Me kaza aljihu...... 🤣 🤣 🤣
We are not talking about if someone doesn't match requirements, but what we're saying here is some girls are here not for the purpose of this app rather to extort men and run away
😂 😂 nine mah BBC sai inyi ta zuba 😅😅
Fada mata dai wlh majority in su ba abinda arewaup take nufi yake kawosu ba
same thing to the guys ae Toh and plc any lady da take haka sister i take God Abeg plc stop this like it has no meaning wollah kuma gashi anxo Ana sa general we that we are innocent for example a lady like me that is looking for responsible husband😂😂😂 gashi abin ku naso ya shafe ni
qila mah all of them are ur friends 😛
sai mai suke so kenan
Don't mind them. Move on lady, the right guy will come in sha Allah.
lastly don't rush, showing your desperation yana karo ma maza wulaqanci.
Soyayyar daukar fansa ce take kawosu wlh nima kaina na kasa gane musu
ALLAH ya mana zabi mafi alkhairi
🤣🤣🤣 sis bazata shafeki ba kawai kici gaba d addu'a idan kuma kinga wani yayi miki saiki magana sbd karki tsaya jira sai wani yace yana sonki
Wlh kuma haka ne Nagode maka d wannan advice in naji dadi kak brother ☺️
zip nayi zipping Baki na kuna ganin yanda muke fama daku in kukace kuna so bare ni rufamin asiri in mutu maza su kaini bah mata bah
Wallahi akwai wadda na turawa request we chat she later send me her WhatsApp number we started chatting, she categorically told me that she is not here for marriage, she just come taga miyan da ake sha.
To ai kinji matsala kinsa kokwanto gsky shi kuma duk abinda kk sni in bakisa yakini ba to akwai matsala kawai in kin gani wlh ki fada masa insha Allah bazaki samu matsala ba
Wlh ba iya Kai kadai ba akwai mutane d yawa da suke fadin sun hadu d irin wannan matsalar wasu ma fada ne basayi
Subhanallah my bad
Don't mention it, you're welcome
Ayya
Sorry dan uwa
Yanzun dai bari mu hadaki da baffancy, Allah ya sa garinku guda
this is very bad srry for that
baffancy is taken not available at the moment 😂 😆
Toh Allah nuna min Wanda yamin in sai In trying since u say so 😂 Nagode maka da wanan shawara
Thank you Sister
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment