Why most it be ladies
Anonymous Jan 4, 03:54 PM

Why most it be ladies 0

Salam Yan uwa Am writing these with a heavy heart, ba jayaya nake da kowa ba ko hadisi ko malamai ba but please why is it that it's always a lady who has to face the consequences,like I don't understand, whenever a lady does something wrong it will affect her till eternity but a guy it will be forgotten within a week. first let's talk about having affairs before marriage,we all know is a sin but in Islam and Christianity,ama anayi,Kuma mace da namiji ne suke yi tare ama saikaji ance ai yar iska ko shi an ce Dan isakan da yayi aure shikenan ama ita kowa da tayi aure instead ama ta fatan Alkhairi no sai an fara Allah yasa ta zauna yanda ta saba da maza hmmmm,like why is she not a human being,still idan anzo niman aurenta saikaji ai bata da tarbiya,Yar iska ce,tana bin maza,and so on,ama namiji ko Dan iskan ne sai ace ai idan aka sama mashi mace Mai hankali zata zama silan shiriyan shi πŸ™„wato ita bazai zama silan shiriyan ta ba koh? whose fault is all these?
post

Replies

(14)
Masudat Noor Jan 4, 04:09 PM
wlhy fah most especially nan yankin mu na Arewa....kamar su mata ba mutane bane, Kuma sune masu rauni but zaa dauki laifin duniya a dora a kansu, shi namiji duk abunda yayi ado ne Kuma duk zunubin daya ne fah Allah yasa mu dace
reply 0
Ibrahim lawan darma Jan 4, 04:18 PM

hajia abun ba haka ne mace yar iska musamman mazinaceya abun yana bin zuriyarta ne idan kika tsaya kikai tunani zakiga ya'ya suna dauko dabi'un iyayen su mata ne
reply 0
Ameeerah21 Jan 4, 05:03 PM
Ita mace makaranta ce shiyasa duk abnd tyi sai y bita
reply 0
Anonymous #1 Jan 4, 05:10 PM
Anonymous #1 Jan 4, 05:18 PM
Itafa mace daban ce, kaman zuciya ce acikin jiki idan ta 6aci to dukkan jiki ya 6aci idan kuma ta gyaru to jiki ya gyaru, shi yasa bahaushe ke cewa nemar wa danka uwa tun baka ganshi ba, don haka yar uwa Ki tsaya Ki wa kanki huduba Karki taba yadda Ki biye son Zuciya, ai naturally ma Ki kalla Ki ga idan mace da namiji sukayi zina karshe waye ke wahala abun yabishi har ya fita kowa ya gani mace itace daukan ciki, don haka wannan haka Allah yayi abun kuma babu mai iya chanja shi, illa shawara ta gare mu yan uwana mata mu kame kanmu, bawai kuma Ina justifying maza su ta abunda suka ga dama ba, aa kowa yaji tsoron Allah
reply 1
Bulama A Jan 4, 05:42 PM
Scientifically when a lady is used to having affairs with different guys da kyar na miji daya ya gamsar da ita, and she's prone to having affairs after marriage and this is one of the major reason for rampard divorces this days. Shawara shine if you have never indulged in it abstain and be faithful. Allah ya karemu baki daya. Lastly duk da dai kika ce baki son a jaaa hadisi πŸ˜€ akwai fadin annabi da yace dattin zina baya fita daga marar mace πŸ™πŸΏ
reply 0
Anonymous Jan 4, 06:06 PM

But don't forget also cewa Zina bashi ce,Yau idan ace uba yayi Zina tofa tabbas Sai anyi da nashi ko dawa ni nashi ko a bangon gidan shi,what do you have to say about these?
reply 1
Ibrahim lawan darma Jan 4, 06:47 PM

ba dole bane haka ya faru amma ..... zinar mace tafi tasiri fiye da zinar namiji ,kamar yadda ake fadan iskancin namiji ado ne amma haka baya nuna cewa iskancin namiji hallak ce
reply 0
Ameeerah21 Jan 4, 06:59 PM

Eh sbd akwai wani d yayi d kanwar abokinsa abokin cewa yyi zaka gani shi wanda yyi zinar haka yace yyi yaga abnda zai faru karshe dai wadda y aura itama mah zina ciya ce zai mata magana sai tace murufa mah kanmu asiri sbd kaima kayi nima haka toh har diyar shi anyi d ita. Ita dmn rayuwa haka take
reply 0
Ameeerah21 Jan 4, 07:01 PM

Eh kuma hakki ne sbd idn yaro y baci ranar lahira kara zai kai iyayen sa wurin Allah sbd basu zaba mashi n kwarai bh. Allah yasa mu gyara
reply 0
Anonymous #3 Jan 5, 04:20 PM
Saboda mace tana da matukar muhimmanci wajen gina al'umma ta gari. Uwa tafi uba tasiri wajen tarbiyyar yara. Na farko, namiji sperm cell kwaya daya tak yake bayarwa wajen yin cikin Ι—a, daga nan fetus din for the next 9 months komai na rayuwarsa a cikin mahaifiyarsa daga mamarsa zai samu; bayan ta haihu nononta zata bashi for upto 2 years if possible; sannan kuma uwa about 70% of the time tana tare da yaranta kafin su girma su bar gida. So gaba daya tasirin rayuwar yaro ya shafi mamarsa sosai fiye da babansa. Kinga kenan tunda manufar gina al'umma shine a samu yara masu tarbiyya dole ya kasance mata su kasance masu nagarta sosai. Society bata tolerating ace mace yar iska ce saboda kowa ya yarda cewa foundation na gina society din is decent and faithful mata, saboda haka in an effort to sustain good over bad, society especially moral society takes it seriously when mace is not decent saboda in baa samu haka ba toh the whole society is destroyed. Kuma every moral society knows that mata are supposed to be taken care of, so intuitively, the society sees it as a general societal failure ace mata are allowed to be loose which signifies lack of fulfilment of responsibility on women who are the backbone of any sane society. Kuma ki duba, duk society din da ake so ayi destroying morally, ta hanyar mata ake destroying dinta ta hanyar nunawa mata cewa ana cutarsu, by that the target shine a cire primary responsibility din mata - which is bringing up healthy, morally upright children, once that major responsibility is lost shikenan society loses value. Back then when mata were fully and agreed to be fully under the full responsibility of men, and men fully took the responsibility, the world was better off in terms of decency and faithfulness. Shi yasa back then kafin generation din millennials and gen z yara kanana sunfi son iyayensu mata, amma yanzu ba haka bane. Wannan ba yana nufin ance maza su zama marasa tarbiyya ba, ko kuma cewa duk zunubinsu is justified ba. Shi yasa kowa yake da Ikon yin bincike kafin yin aure yanda zaa auri masu cikakkiyar tarbiyya mata koh maza. In a nutshell, mata are so important in building morally upright society that any decent society cannot tolerate ace mata make themselves or are made useless.
reply 3

Related Posts


Trending

A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
TELL US WHAT YOU ARE HERE FOR Entertainment
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
Dear future husband Relationship
## Dear Singles Relationship
Jealousy Advice
Meye mafita ? Advice
Dua General
Harmony vs Accountability? Please advise me Relationship
I'M IN CONDITION OF BEING TEMPTED General
bored lets gist Relationship
hangout Relationship
I was accused of smiling while sleeping Marriage
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
Is it true? Relationship
Feeling lonely General
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship