i need Suggestions on helping the poor and needy
Ibrahim lawan darma Jan 3, 10:00 PM

i need Suggestions on helping the poor and needy 1

attention to all users of this platform Muna so muyi wani abinda alheri domin saka marayu ko wani mara lfy cikin farin ciki idan da wani advice door is open
post

Replies

(7)
Anonymous #2 Jan 4, 06:48 AM
Allah ya karo arziki mai albarka ya kuma Baku ikon yi🤲
reply 0
Meenerh MG Jan 4, 06:59 AM
Allah Ubangiji ya bamu iko
reply 0
Ameeerah21 Jan 4, 08:33 AM
Aii advice din shine kawai k basu kudi sbd shi ke hanasu ciyar d ya ya d kuma biyan kudin magani. Ammn k siya sbd ynxu wasu iyayen maza idn k basu kudi maimakon suyi abn hnkl aah sai suje suyi aure😭😂 sbd an taba hk a gaban unguwar mu su kuma iyaye mata maimakon suyi aiki sai su fara bara. Allah dai y kyauta
reply 0
Anonymous #1 Jan 4, 02:07 PM
Toh, Alhamdll, wannan tunani naka yanada kyau sosai muna da Kungiya well registered with account number, wanda aikin sune kula da marayu da marar sa Lapia a koda yaushe so our door is open when ever you are ready to help🙏🙏
reply 1
Ibrahim lawan darma Jan 4, 04:01 PM

ina so mutanan cikin platform din nan su fito kowa ya bayyana view dinsa game da wannan abun alheri...sannan zamu tara kudin ta hannun owner din platform dinan....kada hankalin mu ya tattara wajan matchmaking ko maganar aure a'a muyi wani abu dan wani sarasa karfi su amfana
reply 1
Anonymous #3 Jan 6, 04:52 AM
please girls are in need of sanitary items kuma sanyin da ake ana buqatar kayan sanyi da irin su slippers da dai abunda ya sawwaka kuma ga wasu sun jima a asibiti ba kudin settlin bill
reply 0
Safiyya Suleiman Gachi Jan 9, 05:06 AM

hakika akwai marayu da wadanda ke cikin hali ga uwa ga uba amma babu tayi yawa sannan akwai marassa lafiya da an dade ana jinya har an daga komai an saida daga karshe an hakura saboda dan abunda aka tara bai isa ayi amfani dashi don warkar da rashin lfyr nan ba sai dai a sha magungunan da zai lafar da ciwon. Akwai ciwukan da suke da cin kudi sosai kamar Cancer,kamar wadanda diabetes yai masu mugun kamu duk suna bukatar taimako,Ka duba wadanda aka mutu aka bar musu yara ko makaranta ka sakasu ka musu babban gata idan akwai babba cikin yaran ka bude masu yar karamar kasuwa kamar trader da zasu dogara da ita,matan da aka sako mazajen basu taimaka masu da dawainiyat yaran ka duba abunda suka fi bukata ka musu,akwai wadanda aka kora daga gidan haya gashi basuda matsugunni suma zaka iya taimaka masu in katsina kake wlh gasu nan kala kala kowane angle sai ka koka ma wasu. Allah ya saka maku da alkhairi ya baku gidan aljanna
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage