Aslm jama'a barkan mu d wannan rana ta litinin 2 ga watan 1 na sabuwar shekarar 2023, Ina fatan kowa yana yanayi najin dadi a wannan rana Allah yasa haka ameen.
Bayan haka zanyi amfani d wannan dama in mika sakon fatan alkhairi na d dukkanin daukacin members d suke cikin arewaup tare d fatan Allah yasa mun shiga wannan sabuwar shekara a sa'a alkhairan d suke cikinta Allah ya hadamu dasu sharrin d yake cikinta Allah y rabamu dasu...masu bukatu na alkhairi Allah y biya musu wanda sukeson aure da wanda suke neman aiki d wanda suke kasuwanci da wanda suke neman gurbin karatu dama wanda suke karatun duk ina rokon Allah ya biya mana bukatun mu gaba daya....
Ameen
kamanta da masu son yin Aure
Allahumma Ameen muna godiya sosai ya Allah aure business arziki Ya Allah ka cika mun burikana ameen
No bai manta ba ya fada
Ameen y hayyu y kayyum
Ameen ya Allah Dan uwa kaima Allah yabiya ma bukatunka
inaga idonane bai ganiba
Gaskiya kam
Ameeen thumma Ameen
mun gode sosai
Aamiin ya Hayyu ya Qayyum
Jazakallahu khairan.
Ameen y Allah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment