Mijina yana kallon BF
Anonymous Jan 1, 12:30 PM

Mijina yana kallon BF 0

Don Allah ina neman shawara. Munyi aure ko sati baayi ba amma mijina ko kunya ta baya ji se ya dinga kallon sex styles iri iri a Bluefilm yana cewa irinsa yake so yayi dani ni kuma kunya nake jiπŸ˜• Jiya da rana fa yazo yana wasa da brest dina a parlor na rabu dashi wai sannan yana so na masa goho yana nunan wani BF wai yanda yake so. sex ba dare ake ba? Duk abinda yaga turawa sunayi a bluefilm wai shima se yayi dani Mene abinda zanyi ni bana son iskanci
post

Replies

(46)
Dr A A Jan 2, 07:47 AM

yo ba zaki barshi ba shi din mijin ki ne kuma duk abunda yake so yayi dake doli ki barshi ko ki hadu da fushin allah muddin abunnan bai sabawa sharia ba shin kina so ya fita ya nemi wata ne sannan duk irin wayan nan abubuwan da yake maki it wouldn't last longer kawae ynx yana kwadayi da kuma shaawar abun ne kuma yana tunanin he's not gwauro ynx kawai ynx abunda zuciyar shi take bashi shine ynx yasamu abunda yake mallakanshi wanda halal enshi ne so that's why duk yake irin wayan nan abubuwan ki bashi dama nan da wani dan lokaci inshaallah duk zae daina nd nd nd bara nayi shiru kawae
reply 1
Deejah Almustapha Jan 2, 10:05 AM
sister zance kunya bai taso ba a zamantakewan aure you better keep that aside although aurenku bai dade ba shiyasa but with time you will get use to it kamar yacce saura suka fada ki masa komai da yake so in dai bai sabawa addini ba, be the blue film on ya own sha kiyi komai ya kalla yaji dadi lada zaki samu oo.
reply 1
Safiyah Ahmad Jan 2, 04:42 PM

The post is anonymous so i don't see any big deal
reply 1
Rukaiya Muhammad Jan 2, 05:16 PM
hmmmm gaskiya bf haramunne.amma inya nemi hakkinsa kibashi.kikama qoqarin yimasa nasiha da dabara.Allah yaganar damu yakuma qara shiryamu.
reply 0
Dr A A Jan 2, 05:55 PM
Anonymous #3 Jan 3, 05:24 AM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Anonymous #2 Jan 3, 05:28 AM

To be honest with you, a wife is not a sex machine. Ba intimacy ne aure ba kawai. Regarding pornography, it was reported that it destroyed many marriages. How can someone expect his wife kuma amarya tayi abinda wadannan shaidanun professional actress keyi. Actions ne fa, it's not real. Kumait is unlawful to watch. My advice to you is that you should talk to your husband about it alone don't involve any other person that he should fear Allah and he should also understand that pornography is an action. Allah Ya shiryemu baki daya
reply 0
Anonymous #1 Jan 3, 10:32 AM

ba ina nufin ta zama sex machine ba but irin wadannan mazan suna da qarfin shaawa.. wlh in batayi a hankali ba sai ya tafi ya nemi wacce zata masa abin da yake so.... and Inde har ya kasance haka dolen ta ma ta zama machine din... regarding watching porn videos kuma haramun ne na sani
reply 0
Anonymous #1 Jan 3, 10:34 AM

she hide her identity... didn't she? ku mata uzuri maybe batasan hakan ba or bata da wacce zasu yi shawara
reply 0
Dr A A Jan 8, 05:49 AM

kin fara ko🌚🌚
reply 0
Khadeejert Jan 8, 08:30 AM

am i lying ka da ji🌝🌝
reply 0
Dr A A Jan 8, 09:52 AM

ina bugeki walla🌚
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage