Dec 27, 05:05 AM

Men seeking Slim/Endowed matches

Jama'a rayuwa zata yiwu a haka? Kusan duka profiles din da na gani a home page din matchmaking, either slim/tall/beautiful/fair or endowed ladies suke nema. Kadan ne don't care to indicate. Mu masu kibar yan sauwa-sauwa ya kuke so a yi damu? Sai mace tace tana son masu kudi ku rude ku yi ta sakin zance, a duba wannan lamarin. Idan kuma akwai section din mu na yan maleji a bani directionsπŸ˜”

Replies

(33)
Dec 27, 05:09 AM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ harda wani section na yan maneji kawai Addu,a dai da tsarkin zuciya
Dec 27, 05:11 AM
Yazeed Dec 27, 05:09 AM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ harda wani section na yan maneji kawai Addu,a dai da tsarkin zuciya

2
Guiwa ta tayi sanyi ne πŸ˜‚
Dec 27, 05:13 AM
lols Wai En Maleji.... Allah Ya Hadaki Da Naki Na Gari.. ai Yanda Akeson Slim Din Akoi Wadan da Na Sani Likes Masu Jikin wallahi. So Don't Worry Allah Will Bring the right one your way .keep praying
Dec 27, 05:14 AM
Anonymous #1 Dec 27, 05:11 AM

Guiwa ta tayi sanyi ne πŸ˜‚

0
A,a ba,a yankewa daga ikon ubangiji ai bakisan me Allah zaiyi ba just keep on praying kuma ki tsarkake zuciyarki
Dec 27, 05:15 AM
Sgabdo Dec 27, 05:13 AM

lols Wai En Maleji.... Allah Ya Hadaki Da Naki Na Gari.. ai Yanda Akeson Slim Din Akoi Wadan da Na Sani Likes Masu Jikin wallahi. So Don't Worry Allah Will Bring the right one your way .keep praying

0
True, on it πŸ‘
Dec 27, 05:15 AM
Yazeed Dec 27, 05:14 AM

A,a ba,a yankewa daga ikon ubangiji ai bakisan me Allah zaiyi ba just keep on praying kuma ki tsarkake zuciyarki

1
Will do, thank you
Dec 27, 05:17 AM
Hahaha...
Dec 27, 05:19 AM
HahahhaπŸ˜‚ wai section na yan maleji πŸ˜‚πŸ˜‚ don't worry sis Allah zai kawo wanda zai so ki a yadda kike insha Allah
Dec 27, 05:19 AM
Anonymous #1 Dec 27, 05:15 AM

Will do, thank you

0
ur welcome
Dec 27, 05:28 AM
Zahrau haladu Dec 27, 05:19 AM

HahahhaπŸ˜‚ wai section na yan maleji πŸ˜‚πŸ˜‚ don't worry sis Allah zai kawo wanda zai so ki a yadda kike insha Allah

0
Allah ya sa πŸ€—
Dec 27, 06:11 AM
Anonymous #1 Dec 27, 05:11 AM

Guiwa ta tayi sanyi ne πŸ˜‚

0
khairan insha Allah 🀲🏻Allah yasa jinkirin alkhairi ne insha Allah za'adace
Dec 27, 06:47 AM
Asslm… just have it in mind that people who wants to marry due to material reason or physical features may not last in marriage… only those that want to marry for the sake of Allah… please don’t get discouraged by such person… Allah ya taimakeke yer uwa. 😊 πŸ€—
Dec 27, 06:51 AM
hhhhh ba wani section na yan maneji ai wasu sunfi son masu kibar basa son mu sirara 😹😹
Dec 27, 09:07 AM
πŸ€£πŸ˜‚kiyi addu'a kawai sis komai lkcn
Dec 27, 10:32 AM
🀣🀣🀣🀣🀣🀣🀣 wlh kimin dai-dai wanga magana taki hakkun
Dec 27, 06:12 PM
Nikuma nafison masu qibar ai πŸ˜…
Dec 27, 10:03 PM
Anonymous #2 Dec 27, 06:12 PM

Nikuma nafison masu qibar ai πŸ˜…

0
Haba? Are you a registered member?
Dec 28, 06:31 AM
Anonymous #1 Dec 27, 05:11 AM

Guiwa ta tayi sanyi ne πŸ˜‚

0
From which state are you?
Dec 28, 09:29 AM
Please waybill tall chubby to me
Dec 29, 01:01 AM
Anonymous #3 Dec 28, 06:31 AM

From which state are you?

0
Kano, you?
Dec 29, 01:01 AM
Hardest guy ever Dec 28, 09:29 AM

Please waybill tall chubby to me

0
Don't know any πŸ™„
Dec 29, 05:21 AM
Anonymous #1 Dec 29, 01:01 AM

Kano, you?

0
Kebbi
Dec 29, 08:50 AM
Anonymous #3 Dec 29, 05:21 AM

Kebbi

0
Oh
Dec 29, 08:53 AM
Anonymous #1 Dec 29, 08:50 AM

Oh

0
En garin ku basa aure kebbi
Dec 29, 08:56 AM
Anonymous #3 Dec 29, 08:53 AM

En garin ku basa aure kebbi

0
In dai sun yi meeting requirement me zai hana a aure su?
×