plss ina son inji daga bakin ku
Anonymous Dec 26, 04:46 PM

plss ina son inji daga bakin ku 1

Zaki iya auren Wanda family dinshi basu sonki? yaki auren zumunci sbd ke!
post

Replies

(18)
Seeyermerh Dec 26, 04:54 PM
gaskia bazan iya ba domin family dinsa basa sona koh mom nasa bazan iya ba bazan taba samun kwanciyar hankali ba zan basa shawara a matsayina na mai sonsa nace mu hkr tunda iyayen mu basa so🥹
reply 2
Meenerh MG Dec 26, 05:05 PM
my girl don’t even try… pray for the best
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 05:08 PM
Tabbbb ganskiya bazan iya ba
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 05:09 PM
Anonymous Dec 26, 05:13 PM
d worse part is dt idan ina son muyi maganan sai yace min in bari baya so ni kuma Allah na gani bazan iya ba shiyasa nace bari in nima shawaran ku,
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 05:14 PM
gsky I can't nd shawara na shine karma kifara shikuma y bi umarnin iyayenshi
reply 2
Tijjani Muhammad Dec 26, 05:23 PM
Allah ya kiyaye nagaba
reply 1
Abu-Bakr Dec 26, 05:41 PM
Wai haryanxu ana auren zumunci
reply 1
Muslimat01 Dec 26, 06:00 PM
Aisha sharif Ibrahim Dec 26, 06:28 PM
Gaskiya karki aure shi zakiyi dana sani daga baya Kiyi addua Allah ya Baki wani
reply 1
Yusrahh Dec 26, 06:29 PM
Gaskiya bazan iya ba dan in dangin miji basa son ka sai sun san yadda zasu quntata maka
reply 0
Anonymous Dec 26, 07:03 PM
tnk u alot 4 d advice 😪😪
reply 0
RukayyaA2 Dec 26, 07:52 PM
Ba zallan shi kadai Zaki zauna dashi ba har family dinsa and indai basa sonki duk yadda yake sonki bazaki samu absolute kwanciyar hankali ba. Nasan matar da has been married for over 30yrs Amma har yau bata samu zaman lfy ba sabida dangin mijin basa sonta... I recently broke up with my boyfriend sabida family dinsa sunce saide ya auri cousin dinsa shi kuma yace sai ni... it hurts beyond words Amma ki daure kiyi fatan sumun mafi alkairi shikam ki rabu dashi.
reply 1
Maryam Sulaiman Dec 26, 08:49 PM
Ae ko mamansa ne tace bata sona na hakura Allah ya haÉ—a kowa da rabonsa na alhry
reply 0
Fauziya Dec 26, 08:57 PM
gaskiya I can't
reply 0
Asmaa05 Dec 26, 11:19 PM
kiyita addu'a in shine mafi Alkhairin ki xakiga Allah ya doraki akansu.. addu'a tafi komai ..ki fawwalawa Allah.. ki yawaita karanta ...wallahu galibun ala amrihi
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage