Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen..
jama'a ya yanayin sanyi yake a garinku a wannan lokaci...Ni dai a rigar mu mun tashi d sanyi d iska masu ratsa jiki da kuma hazo.....
๐๐
๐๐
yi hakuli mn๐
naki in sai kin siyamin alewa
๐ญtoh gashi
ni ba ita ba alawar madara
ok๐ฌ๐ซ gashi harda na chocolate
Tam na gode๐๐
if u no de Jos just keep quiet ๐
ban gane ba gidan nansae faman raba alawa ake wa aka kawowa see i love ne๐๐
shazumamu sarkin kwadayi to ba za'a baka b
Alhamdulillah abun dai baโa magana.
ina cijeka walla๐
saika ciza ai mu gani
๐ok sai inrakaka koh
eh mana ki shirya kayanki kowanne lokaci zaki iya jin nace ki fito
sokoto na mad u go feel like Dem open a very cold fridge
๐๐คฃwaye yagaya miki or maka
toh shikenan angama๐๐คธ
in kuma kikai nauyun shiri to shikenan jirgi na baya jiran kowaโ๏ธ
ai nama gama shiri
Tam nifa kince nayi laifi kuma kinki fadamin๐คฒ๐คฒ
yaushe nace kayi laifi baruwana ni bance bah
Tam ai shikenan tunda haka kika kuma ko bazan baki kayan dadin d Mama ta siyomin ba
no ki dauki shawara fa
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment