Dec 25, 07:39 AM

suggestions

Please is there anyone who knows Malami a maiduguri wanda suke aikin karya sihiri da fitar da aljamu

Replies

(9)
Dec 25, 07:40 AM
tofa A Maeduguri Gaskiya bansani ba sae dai kano
Dec 25, 07:44 AM
Elsadeeq sk Dec 25, 07:40 AM

tofa A Maeduguri Gaskiya bansani ba sae dai kano

0
Okay please aina yake a kano din?
Dec 25, 07:46 AM
Maryamma Dec 25, 07:44 AM

Okay please aina yake a kano din?

0
Kano kike ?
Dec 25, 07:52 AM
Elsadeeq sk Dec 25, 07:46 AM

Kano kike ?

0
No ina maiduguri ne
Dec 25, 07:52 AM
ke da kanki zaki iya korar su ki karya sihirin da kanki ba sai kinje wajen wani malami ba abun da zakiyi shima malamin shi zaiyi
Dec 25, 08:12 AM
gaskia aa but indai wnn ne kina yawan saka suratul baqara safe idan zaki kwanta kina saka suratul yasin insha allah zaki ga canji
Dec 25, 09:25 AM
yes kije Imam Malik koh kuma gidan albani aikinsu yanda kyau sosai
Dec 25, 10:02 AM
Anonymous #1 Dec 25, 09:25 AM

yes kije Imam Malik koh kuma gidan albani aikinsu yanda kyau sosai

0
Toh na gode
Dec 25, 09:50 PM
akwai sheikh modu mustapha zaki iya zuwa imam malik akwai sheikh shugaba
×