I WANT TO SAY THIS OUT
Anonymous Dec 24, 01:05 PM

I WANT TO SAY THIS OUT 0

I really want to say this out,about how people are misperceiving girls opinion on whom to marry. let me reveal the truth to you guys. each and every lady on this planet need this three things Love ,care and respect! nd about the issue of financial stable or anything else, ita burinta fa aduniya tasa kaya ace tayi kyau taci me kyau ta sha me kyau.. ba dai shine ba? meye wani mai kudi dan Allah shikenan people can't differentiate between good nd bad.. and for you guys kaga yarinya kana so sai ka duba kaga shin wadatar ka zata isa ka auro yarinyar nan ka cigaba da ciyar da ita abinda takeci agidan su kayan kwalliyar ta kalar kayan da take sawa zaka iya? if you cant afford abind ta saba dashi that means akwai matsala kenan. Eh hankli nutsuwa Addini matters buh abunda zaa ci a bautawa Allah cikin kwanciyar hankali kuma fa. 99% of yan mata wallahi abunda suke bukata kennan kawai ana fassara su ta wata hanya ne ko baa fahimtar su idan bazaka iya cigaba da ciyar da ita abinda tasa ba ci agdansu da sawa ba ko ka bata abunda bata taba amfani dashi agidan su ba DON'T START IT SHE IS'N USE TO IT!!! Amma,idan kyakkyawa fari dogo me saje wanda zai iya miki kyautar millions ya sai miki iphone 14 ya biya miki hajji da umara yasa ki lissafo mutum 10 a danginki dasu zaa kune yawon dubai london canada rasha an so on kune hawa flashy cars lamborghini 2022 land cruiser new modern RRπŸ™€ shine me gida a maitama ko asokoro a abuja me companies is that really what you want?? HELLO!!!!! wake up baby πŸ˜‚ sunanki yar san zuciya of you are rejecting guys for this kind of guy you are already finished dear Allah ya baki in kina da rabo so All we want is miji nagari wanda zai kula damu kaman yadda Su Ammee suke😎 wanda zai so mu saboda Allah da katon goshin mu da dogon bakin muπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ da kwakwidon mu.
post

Replies

(29)
Yazeed Dec 24, 01:22 PM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Ameen ya Allah if to say mata zasu gane haka da shike nan
reply 1
Sgabdo Dec 24, 01:26 PM
Allah ya baku... and muma Allah bamu Hilin iya biya muku bukatunku Ameen.
reply 1
Anonymous #1 Dec 24, 01:55 PM
I love some parts of your post but another part makes me laugh. " If you can't afford abinda ta saba dashi" . Anan kika gama magana. Wallahi many sun sami mazan da zasu basu fiye da abinda suka saba dashi amma sun raina. Wallahi na nemi macen da duk wata sai na kai kayan abinci gidan su sabida basu da hali, komai na rayuwa ni nake mata daidai misali babu karya. Amma da wani dan karya yazo sai suka juya min baya saboda yazo daga Lagos da karya da fariya. Auren wata 7 kawai akayi ta watse saboda akan son zuciya aka yita. Unfortunately kuma sai ta fito da ciki. Wai dan tsabar rashin kunya da mutunci ni akazo ana baiwa hakuri wai na aureta bacin nayi aure . Wai ai kaddara ne. Rabon wannan dan ne yasa ban aure ta ba, kaji jakai . Alhamdulillah na auri wacce take sona tsakani da Allah. Ta haifa min da namiji kuma nayi mata kyautar mota Pontiac. Na samu rufin asiri sosai bayan na aureta. Bani da mota nayi aure amma Alhamdulillah yau inada motoci biyu na hawa kuma na kusa gama gidana bene mai dakuna 3 da palour a kasa 4 da palour a sama. Wasu arzikin su sai sunyi aure Allah Ya ke basu saboda kar kudi ya sakasu sabon Allah idan sun samu kafin suyi aure. Matasa marasa aure dayawa talaucine yake hanasu sabon Allah.
reply 6
MssKulthoum Dec 24, 02:03 PM
wannna haka yake mudai rufin asiri kawae muke so
reply 0
Anonymous Dec 24, 02:10 PM

same thing da akawa yayana fa πŸ˜‚ kaga in sallah yayi haka zai hada Akwati biyu nata da na yan uwanta abubuwa kala kala amma daga karshe muna zaune kwatsam aka turo Iv nata wallahi ya ban tausayi itama yar jakar uban da cikin 8mnth aka sakota sai bayan nan ta fara turo texts ba dare ba rana mu taru mu karanta musha dariya and Alhamdulillah shima Aurenshi feb Allah ya cigaba da buda muku gaba daya ya kara dawwamar da farin ciki arayuwar kuπŸ₯°
reply 0
Anonymous Dec 24, 02:15 PM

A sunfa gane hakan ya yazeed wasu yan san zuciya neπŸ˜‚ Toh aduniya ma waye bai son dadi ehh amma in Allah ya baka sai sa sai sa sai kayi hakuri kila ya duba yaga in ya baka mai yawan zaka shagalta ne.
reply 1
Fauziya Dec 24, 02:23 PM
Allah ya mana zabi Mafi alkairi
reply 0
Baffancy Dec 24, 02:55 PM
to mata d zama ana magana tsakani d Allah wanga magana tasa tazo d darussa d yawa wanda mai nazari ne kawai zai gane hakan....Allah y taimakemu yasa mu dace d mata na gari.....so nima idan na tashi nema inaso kowa y tanadi shawararsa gane t yanda zanyi amfani d kalmomi masu ratsa zuciya wajan gundume zuciyar wacce na gani😎😎🀸🀸🀸
reply 0
Baffancy Dec 24, 03:14 PM

subhanallahi πŸ€”πŸ€”πŸ€” wannan waye haka
reply 0
Khadija Abdullah Dec 24, 06:09 PM
Ameen ya allah
reply 0
Saudat abbas Dec 24, 06:33 PM
Allah yasa mudace yasa mufi karfin xukatan muπŸ™
reply 0
Bhintou abeeher Dec 24, 07:18 PM
Ehum gsky na kwana 2 banji magana me kyau irin wannan ba sometimes abinda yake faruwa knn ameen ya Allah ubangiji karma barmu da kanmu Allah kayi mana zabin alkhairi πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Mimie Dec 24, 08:58 PM
Ameen y rabbi
reply 0
Elsadeeq sk Dec 25, 07:44 AM
πŸ˜‚πŸ’” exactly my sisters
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 08:13 AM
hhh Amin amin
reply 0
Aisha sharif Ibrahim Dec 25, 08:40 AM
Ameen ya rabbi
reply 0
Pharida Dec 25, 09:39 AM

Da maza za su fahimchi haka mata su ke nufi da an zauna lafiya
reply 0
Yazeed Dec 25, 10:14 AM

mata sunfi rashin fahimta ai da zasu gane cewa arziki lokacine kuma zasu rage demand dinsu da bahaka ba
reply 1
Fatima Alfazazi Dec 25, 11:35 PM
God bless you my dearπŸ€²πŸΎπŸ˜ŠπŸ˜… You have said it all..
reply 0
Pharida Dec 26, 08:48 AM
Yazeed Dec 26, 10:42 AM

Ameen dai Amma wannan hausa take ban gane ba
reply 0
Muslimat01 Dec 26, 03:53 PM

Ameen
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
how i feel about women General
Should i do it? she's tempting me Advice
a never ending love General
This is what i want in Marriage as a man Advice
Future Husband General
ga wanka ga sana'a ga 'ya chanji Amma Babu budurwa Allah yakawo nagari General
Are you ready!!! General
A Security guard at our school hmm!, wai he's in love with me Advice
what do you do for fun? Entertainment
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
A Friend General
What would you like to eat this weekends? Food
If I get married, I want to be very married Marriage
What do you plan to Achieve this week? Business
Help a sister Relationship