how should i help my dad ?
Anonymous Dec 15, 10:05 AM

how should i help my dad ? 0

as salam alaikum everyone good morning Fatan kowa lafiya kalau yake? I lost my mom when I was 14yrs old so my dad took me to my grandmas place to stay and finish my secondary school it was at that period that he got married again, I finished my secondary school and went back to my dad and got admission in a university. my stepmom have some very bad characters wallahi My stepmother steals a lot and my dad know this but baya Cewa komai, xan siya abu in ajiye a dakina Sai in na fita na dawo wlh baxan ganshi ba har ya Kai ga in xan tafi school I pack almost all my stuff inside my backpack and take to school everyday. I got tired and bought a padlock 🔐 but she still gets into my room. babana ya bata jari sau nawa Amman wlh cinye kudin take Sai ya daina bata. then we moved to another place Alhamdulillah the door of my room is much better here. last few months babana yayi noman wake kuma Alhamdulillah Allah ya albarkace shi mun samu wake da yawa my dad was planning to use it during Ramadan Amman wlh matan nan ta kwashe duka ta siyar dan ba komai Sai bawon waken, babana ya kirani yake nuna min wlh kamar ya fashe da kuka yake Cewa Wai wannan wacce irin mata ce Amman kuma baya confronting dinta kamar yana jin tsoron ta. family dinsa sunce masa ya qara aure Amman bai ce komai ba cos Kullum wlh babana cikin bakin ciki yake. he even bought 2 gallons of groundnut oil and a gallon of red oil for her to be selling wallahi AllAh ba oil din ba kudin. last week kuma bata nan yaje dakin ta Namen wani abu kawai Sai yaga shinkafa cike a wani tukunya ta boye shi. she doesn't do anything to support my dad at all, kawai Kullum cikin tunani yake. kuma the problem is baya confronting dinta at all kamar tsoron ta yake. I started selling zobo last few months Alhamdulillah ina samun kasuwa one day kawai naxo na hada zobon na saka sugar and other flavor kawai Sai nace let me test it inji koh yaji sugar wlh har da gishiri a ciki. na dauka koh ni na saka gishiri instead of sugar Amman komai normal neh Sai na tuna ashe na dafa zobon a kitchen kuma na bar ta a kitchen din wlh haka nayi asara Ranar nan Abun yamin ciwo. another problem is Kullum da daddare in babana ya fita Sai ita ma ta fita taje tayi kamar 2hrs a wajen Kullum wlh Sai na fada wa elder sister na tace min Wai watarana in bita in ga inda take xuwa koh kuma in kira baban mu ya dawo gida.. yanxu ni ban san yadda xan taimaki babana ba I don't like seeing him sad 😔 every time cikin tunani cos of her...
post

Replies

(6)
MssKulthoum Dec 15, 10:09 AM
kai lallai poster akwae abinda wannan matar tayiwa babanki Amma kawae ki taya shi da addu’a and in shaa Allah things will be smooth kawae make him to understand and kibi kije kiga abinda takeyi or u put eyes on her and make sure duk abinda zaki gani kina da evidence
reply 0
MssKulthoum Dec 15, 10:10 AM

welcome 😊😊
reply 1
Saudat abbas Dec 15, 10:40 AM
uhmm wannan akwai mgn but kidage da azkhar shima kigaya mishi sannan kenama addu'a kariya Wanda mallamai suke bada kibashi yadingayi insha'allah xa'adace
reply 1
Anonymous #1 Dec 15, 04:40 PM
one day wlhi kibita kigan inda take zuwa, then d nxt day idan tafitah sae ki fadawa babanki y dawo gda
reply 1

Related Posts


Trending

what's bad in delaying marriage? Marriage
Does the meetup section have photos? Meetup
Are you ready!!! General
why is it too hard to find true love Relationship
How and when ake ZAKKAN fidda kai? Religion
need more light on Abortion during ramadan Religion
A medical solution for those suffering from Addiction Health
(Inter tribal marriage) A Christian Yoruba lady marrying a Muslim Hausa man Marriage
✨🌙عيد مبارك General
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship