Dec 15, 06:18 AM

How to end things with her peacefully

The chemistry is no longer there, am very concerned on how she will cope if I end things with her. What should I do?

Replies

(12)
Dec 15, 06:59 AM
chemistry is no longer there, that's not amazing you should be responsible, and just imagine if it happens to you when you get where the chemistry is and that woman said to you the same thing you wanna tell this one bro
Dec 15, 07:12 AM
Then you should move on,it kuma Allah ya kawo mata sauki,Kai kuma Allah yashiryeka
Dec 15, 07:21 AM
Anonymous #1 Dec 15, 07:12 AM

Then you should move on,it kuma Allah ya kawo mata sauki,Kai kuma Allah yashiryeka

1
shine kawai, wallahi, namiji abun tsoro ne, mu maza halinmu saidai Allah abu saikace a film
Dec 15, 07:23 AM
Anonymous #2 Dec 15, 07:21 AM

shine kawai, wallahi, namiji abun tsoro ne, mu maza halinmu saidai Allah abu saikace a film

0
wlh kuwa dan uwah xuciyoyinmu ba kyau shiyasa wollah bamu ganin da kyau
Dec 15, 07:31 AM
Anonymous #1 Dec 15, 07:23 AM

wlh kuwa dan uwah xuciyoyinmu ba kyau shiyasa wollah bamu ganin da kyau

0
wannan gaskiya ne, ni abunda ma yake Bani mamaki wai ba zaka Auri mace saikaxo kace mata ina sonki kuma inason na Aureki, babu zalincin da yafi wannan
Dec 15, 08:47 AM
chemistry of what please? you're totally not concerned about how she'll cope tun farko kasan bazaka aureta ba meyasa ka nuna mata soyayya? maza kuji tsoron Allah wllhy,kuna sa mata cikin matuqar damuwa Allah ya kyauta. Ka sameta kawai kayi mata magana in a polite way yanda zata fahimce ka although dai doke ta shiga damuwa Allah bata haquri ya sauya mata da mafi Alkhairi.
Dec 15, 10:10 AM
hmmmm shekaran ku nawa kuna tare Allah kadai yasani sai kai da ita maxa nawa tarabu dasu dalilin kah uhmmm xagi da tsangwama nawa Tasha akanka Allah ka dai yasani but tashi daya kaxo dawatakalan mgn da batada ma'ana uhmmm wlh kaji tsoran Allah kanada yan uwa mata kuma kar ka manta abunda kayi shi xa'amaka amma
Dec 15, 12:58 PM
Mehn just broke her heart and wait for ur turn. karma isn't a bitch
Dec 15, 01:14 PM
Sai ku koma physics
Dec 15, 01:42 PM
ohhh Allah another breakfast about to be served!!!😢
Dec 15, 02:11 PM
Jibril saeed Dec 15, 01:14 PM

Sai ku koma physics

0
Aifa zaifi
Dec 15, 04:00 PM
if yhu really know yhu are not interested why the yhu accept her from the first place,,, Allah ya Bata Mafi alkairi
×