Why is it mazan arewa prefer su aure zaurawa (DIVORCE) akan yan mata?????
kaiii anya kuwa😂😂yadda mazan yanzu suke daukin auren budurwa sedai manya haka I think su suka fiye son zaurawa
wannan outdated research ne gaskiya... tun alif dari tara da tamanin da uku yazama invalid.
😂
da zawarawa na shiga to da yanxu mun shige kam😄
Ai dayake ma sunnah ne
really😁
zanxo in shige dake soon
Anya kuwa yan Arewa tamu ta gargajiya ake magana ende kwa sune se ahankali dan wollah gudun xawara suke basu auranta
😂😂😂💔💔kaji bayani
Anya kuwa go do research very well
They have seen first world 🌎 war, their are special adviser's on Ukraine 🇺🇦 vs Russia 🇷🇺 war
😂😂😂😂
😂😂😂😂
gaskia kam😂🤣🤣
1983😂😂💔dis one dey weak my body oo.
hmmm ai gara ka aura bazawara kasan ita ka aura da ka aura wacce bama ka san shin budurwa ce ko bazawara ba.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment