Relationship Challenges
Anonymous Nov 23, 09:15 AM

Relationship Challenges 0

Please why is it difficult and highly challenging finding a girl that is yar gayu, mai hankali, mai biyayya. Most of yan gayun basu da tarbiyya, da nustuwa. Mukuma mazan yanxu abunda ke dawainiya damu kenan wlh. Muna san mata yan gayu kuma at the sane time wife material. But to be frank basu dayawa baxaace babu ba. Amma sai kaga yan gayun ko maxinata, ko masu bin mata, ko yan shaye shaye, ko masu jijji da kai, ko maras sa kunya. Allah ka shiryi alummar mu. Muna ta trying but is challenging wallahy. kuma muma matsalar mu, masu biyayyar sai muce su ba yan gayu bane basu mana ba. Ba kuma wai mai muna nufin sai maikyau ba ko yar masu kudi, no kaga mace dai neat and cute. Ta iya dressing da dan kwainane na mata amma kuma most of them sai a hankali. Allah ka datar damu. Amin
post

Replies

(15)
Abubakar Sadeek Nov 23, 09:19 AM
find a wife material and bless her with the materials to become yar Gayu after you marry her
reply 6
Bnana kaila Nov 23, 12:06 PM
ko kusa sani leke leken ku ne ba zabin mafi alkhairi
reply 2
Umar Abdulsalam Nov 23, 01:19 PM
Alh Allah yakawo nagari kawai
reply 2
Saudat Mansur Nov 23, 01:30 PM
keep praying Allah zai hadaka da wadda kk so insha Allah,akwai su a duniya sai dai kawai wahalar samun su
reply 1
Anonymous #1 Nov 23, 06:16 PM
Gaskiya ba kowa ba duk da dai kamar yadda ka fada basu dayawa su marasa kyaun halin su suka shafa mana kashin shanu.Amma akwai masu kyaun hali kuma yan gayu
reply 0
Anonymous #4 Nov 24, 10:41 AM
Deleted

Ita kuma se ta tura maka email? kaje matchmaking section ka nemo ta mana, Admin ya hana matchmaking a nan. Mu kuma as Arewaup police we will report
reply 0
Sweetpie Nov 24, 03:09 PM
kai dan gayu ne amma😂 and are you handsome? ka iya dressing?
reply 0
Anonymous Nov 24, 04:13 PM

To ko xamu gwada gayun nidake muga waxai kure wani. in kina ganin mu gwada indai kina da qualities din da na fada to Alhamdulillah sai mu bada trial😝😝😜
reply 0
Anonymous #5 Dec 11, 08:27 AM
Akwai 'yan gayu kwarai kuwa da gaske kuma masu cikakkiyar tarbiyya,ilimin addini da na boko ga kuma wayewar Muslunci,sannan sun san abnda ya dace (true definition of wife material) kaidai kawai ka tsarkake niyyarka ka nemi taimakon Allah akai,sai kaga Allah ya datar dakai ya dora ka akan dace, sannan kuma sharaɗin samun macen kwarai dole kaima ka zama na kwarai,saboda wannan abu ne rubutacce a cikin littafin Allah,("Matan kwarai na mazan kwarai ne,haka kuma mazan kwarai suma na matan kwarai ne" Q:24 V:26) to saboda haka sai mu dage mu zama na kirki sei Allah ya haɗa mu da abokan zama na kirki😊❤️ Allah mu dace baki daya Aamiin.
reply 2

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage