Good evening everyone. Here's my story. I am 22yrs old,being raised by a single mom(my father is late). mu yaranta 6 ne and I am d first child. Things are not easy for us which makes me decides to marry. And I have this boyfriend that is financially ok and loves me very much but wallahi halayenshi Basu da kyau. yanada neman Mata and he's an alcoholic. I'm afraid I don't know how zamanmu zai kasance,but ganin yanayin yadda muke auren at least zai sa hankalin mamanmu kwanciya. I'm stick I don't know what to do,he support me with some of my problems na makaranta because I don't have anything doing but now I am really scared by Allah. I don't know what to do.
Gaskiya think twice. Coz auren me shaye shaye fa sai ahankali. Karkiyi auren kiyi tunani shine kawai mafita. Atunani kiyi ta addu'a da istihara. Ki rike Istigfaru ba adadi.
Good day
To me since you know yana da ido amata and his an alcoholic it’s better you pray about it and maybe do istikhara about it cause marrying an alcoholic is not a choice and that will affect you more and also the peace you are willing to find won’t be there he might be of financial assistance ooo but then the internal peace won’t be there🫶
exactly
Kar ki duba situation din da kuke ciki ki kae kanki mahallaka.. a zamanin nan ka ma aure mae nutsuwa ya aka cika balle wannan da kinsan halinsa hmmmm aure ba abun wasa bane Abu ne da indan anyi anyi kenan har abada ba'a fata fitowa so you have to think twice kuma ki dage da addu'a sosae
maganar gsky bana baki shawarar ki auri wannan mutumin, kincen Yana neman mata Kuma gashi Yana Shan alcohol, kowanne daya cikinsu ya isa hujjar karki aureshi, shawarata daya itace ki dage da addu'a, kitashi cikin dare ki gayawa Allah damuwarki yafitar dake daga cikin wannan kuncin na rayuwa Babu abinda yagagari ubangiji.
Two huge red flags my sister. Wannan ba mijin aure bane. Don't go and worsen your situation thinking you're trying to make things easier. Koh da ɗaya daga cikin waɗannan yake yi, ba ƙaramin matsala bane balle ya haɗa duka biyu. Duk da dai bamu san sauran halayen shi ba, ba lallai ya cigaba da tallafa miki yadda yake yi yanzu ba idan kun yi auren. Ba mamaki kuma ya taimaka muku fiye da yanzu. Amma kiyi amfani da abin da kike gani a zahiri yanzu.
Then again don't give Allah's attribute to any of his creations. Kada ki yi tunanin shi saurayin naki shi ke tallafa miki. Kawai dai shi ne sanadin samun abin da kike samu. So idan ma kina tunanin idan baki aure shi ba koh idan kin rabu da shi hanyar samun abin da kike samu ya yanke kenan. Ba haka abin yake ba. Kawai ki yawaita addu'a ki ƙara dogaro da Allah ki sallama masa komai. What is yours will reach you wherever you are by any means. Idan ba naki bane ba zai taɓa shigowa hannun ki ba, ko da ya shigo sai ya kuɓuce miki.
Allah ya fitar da ku daga cikin wannan hali da sauran Musulmi da ke hali makamancin haka. Ya kuma yaye mana duk abin dake damun mu gaba ɗaya ya tsare mana mutuncin mu da imani. Ameen
Gaskiya poster kiyi hakuri ki rabu dashi ke kanki fah kin shaida halayenshi bashida kyau kuma on top of that yana shaye shaye if you proceed with the wedding am afraid you won’t be happy Don’t forget marriage is for a life time, will you be able to cope?.saide wani ikon Allah even the prophet (SAW) ka auri wadda kika yadda da halayenshi da addinin sa
nice idea 👍
you are bro Amin ya Allah
indeed Allah is the only provider💯. Masha Allah. Allah ya kawo mata mafita🙏
my sister dont marry him,
dont rush everything has his time
2 big red flags my sister, womanizer nd an alcoholic, dukkansu mnyan laifukane
zai iya sakamiki wani cuta garin neman matanshi
kuma zai iya miki dukan tsiya idan ya shayu!
I know of a recently marriage that lasted just some months due to the guy, yana shaye shaye… so better think twice.
shifa Wanda yake shaye shaye looses his mind and focus whenever he is drunk and can do anything under the influence
Wannan shine babbar matsala a aure zamanin yanzu. People always think of short benefits, neglecting long standing challenges. Alcoholic consumption can lead to any if not all marital difficulties and problems. ki nemi mafita gurin Allah.
To tell u the truth hankalin mamanki bazai kwanta ba. Her happiness depends on your happiness. Do you think marrying an alcoholic will make u happy...NO.
Yau wannan, gobe wancan. Pls marry a responsible man so that you'll all be happy.
Don’t let ur financial issues ruin ur life. leave him alone Allah zai kawo wanda ya fishi
the decision you make today affects ur tomorrow
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment