Anonymous
Nov 18, 03:18 PM
I'm Extremely Pained!๐ญ๐
4
Assalamu Alaikum warahmatullah. barka mu da war haka. I'm in Pain. I can't explain what I'm going through. amma ina fatan haka ya zama Alkhairi a gare ni. I'm with him for good 4 years. I Loved him, And I always believed our love is a rock, no bad day can come between us. I knew, I had found love & happiness, he is the man of my dreams, my future, my everything. He is so supportive and caring Man. we truly Love Each other. we planned our future. few Months to our wedding, Allah ya Jarabce shi a kasuwancin shi. but I still believe zan aure shu a haka. seda biki a rage Some Days, familyn shi suka bijiro a daga biki. ashe akwai abun da suke boyewa. basu sanar da mu ba. se da na bincika wajen cousin din shi na gane akwai matsala babba. sannan ya boye min abubuwa da dama be fada min ba. nan ne naji gaskiya na fara auren shi, duka dama na fadawa iyaye na cewar na haqura dashi. yanzu mahaifina yace ze daura min aure da dan abokin shi same date da aka saka da wanchan. ina barar Addu'ar ku dan Allah. Allah yasa biyayyar da nayiwa maifina na amincewa zan auri wanda ba taba sani ba ya zame min Alkhairi duniya da lahira. Allah yasa na so shi fiye da son da nayiwa wanchan bawan Allah. dan Allah ku min Addu'a da bakunan ku masu Albarka