Apr 16, 09:11 PM

kuna ganin Nigeria tana iya gyaruwa?

Kasar ta baci sosai gaskiya, mutane sun lalace, babu gaskiya da tausayi a zuciyar su, ga tsabar cuta. kullun abun is getting worse.

Replies

(6)
Apr 16, 10:00 PM
The damage has been done, no going back gaskiya, my advice is if you get a chance to flee the country just run.
Apr 16, 11:47 PM
Eh zata iya gyaruwa Idan har an samu shuwagabanni na Sannan Idan har mutanen kasar sun gyara Sbd shugaba baza iya yin gyara Shi kadai ba ba tare da Sauran alumma dake cikin kasa ba
Apr 17, 05:00 AM
Eh toh Nigeria zata oya gyaruwa musamman idan an samu shugabanci nagari. Nigeria akwai mutanen da suka san makamar aiki amma rashin shugabanci da shuwagabanni nagari shine abinda yake kawo tsaiko wajen cigaban Nigeria. Allah Ya bamu shuganni nagari, Amin.
Apr 17, 08:55 AM
To me gaskiya it's too late for anything to be done, how long will it take to reverse whatever damage da akayi, truth be told Nigerians ma duk we are already corrupted in one way or the other kuma ba'a mana gwaninta we always find faults in everything. Sai dai addu'a kawai
Apr 17, 09:47 AM
Deejangala Apr 17, 08:55 AM
To me gaskiya it's too late for anything to be done, how long will it take to reverse whatever damage da akayi, truth be told Nigerians ma duk we are already corrupted in one way or the other kuma ba'[...] To me gaskiya it's too late for anything to be done, how long will it take to reverse whatever damage da akayi, truth be told Nigerians ma duk we are already corrupted in one way or the other kuma ba'a mana gwaninta we always find faults in everything. Sai dai addu'a kawai
3
would take atleast 15 - 20 yrs to fix Nigeria that's if they start now, but nothing is being done and the country is getting worse, which make it hopeless.
Dk
Apr 18, 07:44 AM
Nothing is impossible but Nigeria dai Sai Abunda Allah yayi gaskia!
×