damuwa na guda daya wazan aura????????
Anonymous Sep 8, 10:06 PM

damuwa na guda daya wazan aura???????? 3

Allah kabamu saa
post

Replies

(22)
Mr. Aulaz Sep 8, 11:33 PM
Ameen, are you a male or female?
reply 3
Aisha Ado Nababa Sep 9, 06:14 AM
Allah ya hadamu da abokan zama nagari
reply 6
Anonymous Sep 9, 06:14 AM

Ameen ya rabb🙏🏾
reply 6
Bafferh Sep 9, 07:21 AM

Amin ya Rabb
reply 2
Muflida Sep 9, 08:31 AM
Allah sarki ashe bami kadai baceba nima abunda nike tunani kenan gani da rauni Allah yamana zabi na alkhairi
reply 4
Anonymous Sep 9, 05:50 PM

Ameen ya Allah er uwa. mene kuma raunin nki
reply 3
Anonymous #1 Sep 9, 06:47 PM

Gaskia inada raunin zuciya bakasafai zuciyata ke iya daukar bacinraiba dan sbd ma bana iya riqewa da anmin abu danaji baiyiminba sainaji hawaye shiyasa nike tunanin rayuwar Allah yabamu saa
reply 3
Aisha umar ibrahim Sep 14, 04:46 PM

Ameen ya rabbil alamin
reply 3
Aisha umar ibrahim Sep 14, 04:48 PM

Allah ka bamu mazaje masu tausayen mu masu kaunar mu masu tsoran Allah
reply 0
Jidds Sep 18, 03:17 PM

Amin ya Allah ya rabamu da yan shaye shaye coz is very rampant now like 80% of men are into it
reply 1
Yarima Ahmed Sep 20, 05:38 AM
Anonymous Sep 23, 11:59 AM

Gskia de kam wannan damuwa ce. insha allah zaki sami wanda zebaki kulawar da hawayenki zedena zuba akoda yaushe da yrdar allah
reply 3
Maryam3120 Oct 2, 04:26 PM

Amin ya rabbi
reply 0
Maryam3120 Oct 2, 04:27 PM
Allah yasa mu dace
reply 1
Jiddah Mohammed Oct 17, 10:07 AM
Ameen ya Rabbi...
reply 0
Haidar Aliyu Nov 5, 10:36 AM
Hmmmm meye abunda,? nasan kisan abunda Allah yaso shi kadai yake faruwa just addu'a da kyakkyawan bincike Allah zaiyi taimako insha Allahu.
reply 0
Haidar Aliyu Nov 5, 10:41 AM

Eh jiki yanasabawa da abunda ya bakunceshi tabbas komai zairagu idan kikashiga rayuwar kuma ma ai kusan duk mata ahaka suke amma sukan canza daga baya fatan dai Allah yasa chanji yazama na dadi ba horoba.
reply 0

Related Posts


Trending

Family pressure on me to get Married but no suitors Matchmaker
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Im not happy, would it change after marriage? Confession
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
Giveaway General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
My girlfriend lied to about something Advice
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
In need of help nd prayers Marriage
help a sister Relationship