Oct 15, 04:19 PM

Ex na neman rance

This girl, munyi about 5 months bama tare da ita bayn mun samu wani dan matsala. Toh shine yau za'ayi kamar 2 weeks se ta fara min sallama tana tambaya ya name and all. kawai yau se ta tambayeni n ranta mata kudi zasu kai kamar 200K wai zata biyani zuwa qarshen wata. Don Allah hakan me yake nufi? Ya kamata na bata ko na hana ta? Bayan rabuwar mu da yarin yar nan har habaice habaice take min a status duk ina gani. Daga baya ma na dena ganin ta Ζ™ila ko blocking dina tayi ban sani ba.

Replies

(4)
Oct 15, 06:14 PM
Ikon Allah sai kalloπŸ˜… Allah Ya rufa asiri, in kaga zaka iya bata Babu damuwa, I believe ka San halinta, it might be an emergency
Oct 15, 09:24 PM
don't give her
Oct 15, 11:12 PM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ bro send it to her ASAP
Oct 15, 11:34 PM
Guy, man up and just move on. Let the girl go.
×