Wai don Allah me yasa mata suke da saurin fushi ne? Budurwata ta turon wata sticker din wata mace tana dariya a whatsapp, shine na tambaye ta ko ita ce jikin emoji din. Wai shine ta dena min magana wai na raina mata hankali wai 'yar tsana zance ita ce. Ni kuma walh ba da wata manufa nace haka ba farko na zata hoton ta tana dariya aka maidashi sticker ta whatsapp!
😂 you’re really not nice
💔😂
matsalar soyayya da kwaila kenan🤣🤣😂
na raba ka da sabbin balaga da Kuma wadda suka dnyi 2 yrs hk
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment