My boyfriend left me without any explanation, Maza kuji tsoran Allah πŸ˜­πŸ’”
Anonymous Jul 29, 12:58 PM

My boyfriend left me without any explanation, Maza kuji tsoran Allah πŸ˜­πŸ’” 1

Hakanan saurayina yadaina yimun magana .. munyi magana akan rayuwa yace kmar nanda wata shekar xaki iyayin sure nace Gsky Aa sedai yanda Allah yayi kadan yakan juya komai dayake gidanmu basuda hali sosai kuma gashi Yanxu nafara karatu Shima masters yakeyi πŸ’”πŸ˜« yacemun babu komai koshekara nawa ne zejirani indai inasonshi munyi maganar karshe akan zeje gida yagaida iyayena πŸ˜«πŸ’” kawai yadena kulani segani nayi anyi engagement dinshi 😭😭😫 gashi yanxu saura watanni bikin. Dan Allah aiyakata yakirani yagamun indai yadena sona tunda Wallahi bamuyi fadaba kawai yadena kirana Idan nayi mishi mgn seyacemun wai nayi hakuri yana busy ne πŸ˜­πŸ˜­πŸ’” shine nima nadena yimasa magana 🀧😭😭😭😭 daga nan nakirashi awaya nacemishi yaje shida Allah Idan haryacuce ni Allah yamun sakayya Idan nice shima Allah yamishi Dan Allah abun yadameni kuna ganin hakan anunin rashin tarbiyyah kumin bayani 😭
post

Replies

(5)
Anonymous #1 Jul 30, 10:32 AM
malama ki sawa zuciyar ki salama toh. idan wni Abu ya same ki siblings da parents zki bari da aiki. indai Baki sakin Masa totur da clutch ba lkcn Kuna tare ki godewa Allah. shi ysa mukewa kannen mu mata da tayi kada ku sakewa wni Dan iska jiki har sai kunyi aure. you should delete everything about him a wayar ki. Kuma kiyi Alola kiyi nafila ki fadawa Allah zalunci da yyi miki
reply 0
Anonymous #2 Jul 30, 02:57 PM
ba wanda ya kai mata yin irin wannan abin wlh, abubuwan da mata suke mana shiru kawai mukeyi bamu gaya ma kowa, da Allah kawai muke barin su
reply 0
Mjee Jul 30, 09:15 PM
babe dust urself up and move on though it's not a 1 day thing. he was never meant fr u know this and put ur heart / mind at ease. Allah ya baki wanda yafishi.
reply 1
Anonymous Jul 31, 01:28 PM

kudinga kyautata mana zato mu mata bakowa bane Dan iska 😭πŸ₯Ίwallahi babu abinda yataba hadamu ko mgnr banxa wallahi betaba yimun ba kuma nima haka πŸ’”
reply 1

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage