Wai me yasa mutane suke cuta ne? Bawan Allahn nan 700K aka bashi ya sayo min iPhone amma wai iPhone 11 promax ya sayo da 700,000 kuma hakan ma fairly used ba brand new ba saboda raising hankali. Toh ko iPhone 14 promax kudin ta ya kai 700K ne?
Don Allah in akwai wanda ya sani kudinta ya fada min. iPhone 12 promax, 256GB, fairly used.
I bought my IPhone 12 Promax, 256GB, N500k
ni tsoron siyan iPhone din ma nakeji, 11 promax 256GB aka siyar mun 400k amma screen baida kyau, dana mayar da kyar suka bani 250k, ga asara ga babu waya
Dear poster wlh waya tana tsada yanzu amma dai iPhone 11 promax ba tafi 370k ba gaskiya 12 kuma 400k
Hahah an dade da wuce wajen nan, sist. iPhone 11 promax original yanxu takai 600K har sama da haka me kyau.
Magana ake ta masu IPhone mukam se kallo
wallahi kam😂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment