Anonymous
Dec 27, 12:21 PM
Miji me doyin baki
2
Salam.
Don Allah ku bani shawara ko maganin warin baki.
Mijina bakinsa yana wari sosai kuma se ya dinga sha'awar yin kiss dani. Nikuma gsky ina kyankyan hada baki dashi sam bana iyawa, mu'amalar aure ma kawai don ya zama dole ne nake yoshe hanci na muke amma ban samun wani jin dadi. Kuma Allah ma ya sani yana brush kullum sau biyu, kafin ya fita aiki da safe da kuma da dare in ze kwanta ni har tinani nake ko na hakura da auren neðŸ˜
Mene shawarar ku?