Inalilahi men 🤦🏻💔
Anonymous Dec 18, 07:17 AM

Inalilahi men 🤦🏻💔 0

After years of waiting I met this guy and tought I found someone that I will spend the rest of my life with cause we met in social media farko da muka fara haduwa I just notice that haram relationship kawai yakeso da mota yazo ina shiga mota muka fara magana shi tsakanin shi da Allah yakeso ya Aure ni Sai nace mishi gaskiya a gidan Sai mungama makaranta Sai yace InshaAllah haka bazai faru muka dai yi wasa da dariya .Sai yace wai shi Idan Yana tare da mace sha'awa yakan taso mishi Sai yace Dan Allah nayi mashi was a da d**k dinshi kawai nikuma Sai nayi 😭 yafara cewa muje bayan mota nace ni bazan je har dai ya wuce he kissed me a week after yazo kuma Inalilahi wa'inailahi raji'un Gashi babu wanda zai taba tunani nayi abin nan yanxu ko kirana baya yi a waya Dana yi mishi complain yace shi fa kudi yake Nima saboda ko a gidanmu baz'a a bashi ni kyauta ba nadai share shi ko waya bamayi Sai nayi tunani Walahi ba so na yakeyi ba Y do all men do this dole Sai anyi haram relationship ne 😭 Allah ya isa tsakani na dakai Mustapha kasa nayi zunubi da ban taba yi a rayuwa na ba 💔
post

Replies

(26)
Aesha02 Dec 18, 10:32 AM
hmmmm sister kinyi kuskure sosai kawai kaje Kiyita istigfari Allah ya yafe miki amma kema tun farko bakiyi tunani ba gaskiya abunda kikayi bai kyautu ba
reply 3
Fadeelahhh Dec 18, 10:37 AM
Sorry for the harsh words amman ban taba yarda muna da kwakwalwar kifi ba sai yau, wannan abin bbu tilastawa fahh u could hve easily backed out aii you hve ur right to, komai ze ce kece da gaskiya amman shaa Kaddarar mutum baya wuce shi. Wannan kira ne zuwa ga mata, learn to stand your ground, kada ki bari ya rude ki, dont care about what people will say cewa you are not civilized and stuffs haka. Mashaa Allah tunda kingane haka, ki kara addua da neman tuba gurin Allah Inshaa Allah zai yafe miki amman kuma ki kiyaye gaba.
reply 1
Anonymous #4 Dec 18, 10:53 AM
Can someone please translate the post in English, thanks!
reply 0
Anonymous #5 Dec 18, 12:14 PM
Sister your eman has weakened and you always need to keep building it if not it gets weak. Refrain from being with the opposite gender alone even if both of you are the most modest people in islam shaitan sai yazo cikinku this is a written fact Allah is not a joke take accountability kiyi Istigfar please.
reply 0
Anonymous #1 Dec 18, 12:28 PM
Allah ya kyuta kuma Allah ya shiryamu
reply 0
Jibril saeed Dec 18, 12:43 PM
hhhhm
reply 0
Anonymous #1 Dec 18, 01:33 PM
this story isn't complete
reply 0
Anonymous #3 Dec 18, 03:36 PM

How is it not complete?
reply 0
Anonymous #6 Dec 18, 10:53 PM

hk ne pha Gsky kowa da kaddarar sa kuma ba wanda xe wuce tashi ko tata allah yasa mu dace amma akwai nagari acikin su gsky but shawara ga sister's shine a kiyaye shiga motar samari wlhi daga nan muke fara kuskuren mu ba dole xaki iya cewa aa NO means NO
reply 0
Mashkur wali Dec 19, 07:41 AM
malama laifinki neh karki wani dorawa maza,wai saunawa za'a fada muku neh cewa duk namijin da zaizo yayi yunkurin tabaki ba sanki yake bah,anyi abun nn ba sau daya bah ba sau biyu but kunki yarda gani kuke kmar in wnn ya tafi Allah bazai baku wani bah,sai kunje kun biyewa ruddin shedan saikuzo kuna wani MEN kaza d kaza,byan tashin farko kune kuka bashi hadin kaii,Wanda yaki ji bazai ki gani bah Allah y kyauta kawai saiki dau darasi
reply 0
Ahmadu20 Dec 19, 09:07 AM
sometimes you get what you give in return... check yourself
reply 0
Nass19 Dec 19, 09:34 AM
one thing I hate seeing all the time is how you say all men, look just bcos you met a bastard doesn’t mean all men are like that, Good men are plenty out there, soo please becareful with your choice of words in the future… Ba kowa bane dan iska, kuma kwadayi ne kesa kuna haduwa da yan iskan ai, yaro zaije ya aro mota ko kuma motar maman shi yazo yayi muku karya sai daga baya kuce kowani namiji dan iska ne… Stupid post haba!
reply 0
Anonymous #2 Dec 19, 12:02 PM
The question is which of the social media? Because there are specific social media platforms da dama babu wani abun kirki da zai fito daga cikin su. The ones that are a bit okay are Instagram, X and maybe FB amma any other one bayan wadannan dama na harka ne.
reply 0
Deejangala Dec 19, 12:02 PM
I am not a saint amma gaskiya maganan gaskiya zan gaya miki babu boye boye. Bansan ko ni ne bangane post din naki ba, but how can you be confident enough to play with a guy's dick on his first visit if you aren't used to that already. Well the deed has been done, stop this blame game and accept your fault because you are equally at fault. Ki gyara takaninki da ubangiji kuma ki fita harkan Mustafa
reply 0
Anonymous #7 Dec 19, 04:53 PM
Kai mata, yazo gidan ku kika fito, yace ki shiga mota kika shiga, kika bashi fuskan da zai iya miki maganar banza yayi, yace ki mishi wasa da.. kika yi, harda kiss sannan kina tsammanin zai aure ki, Allah shirye ki, amma yanzu kam fa sunan ki ba mutuniyar kirki bace. In kun tashi kuce maza yan iska ne ku ɗin ma abun tsoro ne, ban taɓa kai wa mace hanu ba amma sau biyu mata suna riƙe min hanu, inda sun samu fuska sai abun ya shiga next level.
reply 0
Anonymous #8 Dec 20, 12:35 PM

if you met on this platform then you should report him
reply 0
Kausar Bin Hussain Dec 21, 09:23 PM
kinyi kuskure, right from the start yakamata ki nunamasa bacin ranki koda ko zaibarki idan kikayi hakan, amma tunda yariga yafaru kisawa ranki kintuba kuma kinbar wannan abin har abada. idan kin tsalkake zuciyarki insha Allah daga karshe Allah zaibaki wanda yafishi.
reply 0
Abdulmalik abdulkarim idris Dec 24, 02:58 PM
shin na meye sai an fada wa duniya ki barshi tsakanin ki da Allah mana wanan fadi ma xai sa xunubin ya kara waya ALLAH YASA MU DACE
reply 0
Sadeeqsak Dec 27, 06:46 AM
Mhfatih Dec 27, 09:22 PM
Not all men are in for, or into haram relationship. Speaking for myself, though. Ni genuine ne. It's u fortune you had a bad experience but do not generalise it to all men, yana ba kyau.
reply 0
Anonymous #1 Dec 31, 08:03 AM

because she didn't tell us everything is cut and joint story
reply 0
Anonymous #9 Jan 19, 05:32 PM
I'm very sorry for what am going say hajiya maganar gsky matsayin ku daya dashi banda tsabar rainin hankali mutum yazo wajenki first day kuma yace kiyi wasa da d***k dinsa kuma kikayi sannan yanzu kizo kina zagin maza kice kwadayi kawai ya kaiki saboda kin ganshi da mota dan haka yanzu ya gudu shiyasa kk samu damar rubutu and you even get mine to blame maza see you. Allah ka kara shirya mu dan tsarkin mulkinka.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage